All stories tagged :

Hausa

NDLEA ta kama wasu dattawa dake sayarwa da daliban sakandare miyagun...

Sulaiman Saad
Hausa

Matatar man fetur ɗin Dangote ta rage ₦20 a farashin litar...

Sulaiman Saad
Hausa

Ƴan sanda sun gano wasu bama-bamai a Maiduguri

Sulaiman Saad
Hausa

INEC za ta fara rajistar katin zaɓe a matakin ƙasa a...

Muhammadu Sabiu
Hausa

‘Yansanda sun kama wanda ake zargi da garkuwa da mutane a...

Muhammadu Sabiu
Hausa

Kaso 65 na magidanta dake Najeriya basa iya sayan abinci mai...

Sulaiman Saad
Hausa

Ƴan bindiga sun kashe wani lauya

Sulaiman Saad
Hausa

Ƴansanda sun gurfanar da mutumin da ya yi lalata da ɗiyarsa

Muhammadu Sabiu
Hausa

Majalisar dattawa ta amince Tinubu ya ciwo bashin dala biliyan $2.2

Sulaiman Saad
Hausa

Ƴan sanda sun kama ƴan fashi da makami 6 a Bauchi

Sulaiman Saad
Hausa

An kama ɗan ƙasar Aljeriya dake safarar makamai zuwa Najeriya

Sulaiman Saad

Featured

Hausa

Yan sanda a Kebbi sun kashe gawurtaccen mai garkuwa da mutane

Sulaiman Saad
Hausa

Mutane 6 sun mutu a hatsarin mota akan hanyar Lagos zuwa...

Sulaiman Saad
Hausa

Kotu Ta Yanke Wa Mahaifiya Da ’Yar Uwar Dan Ta’adda Battujo...

Muhammadu Sabiu
Hausa

Kwastam Ta Kama Magungunan Da Suka Lalace Da Hodar Iblis A...

Muhammadu Sabiu
Sulaiman Saad

Yan sanda a Kebbi sun kashe gawurtaccen mai garkuwa da mutane

Jami'an rundunar yan sanda na jihar Kebbi tare da haɗin gwiwar wasu hukumomin tsaro sun kashe wani da ake kira Jiji Mujugu wani da  ake  zargin gawurtaccen mai garkuwa da mutane ne biyo bayan wani farmaki da jami'an su ka kai a karamar hukumar Bagudo ta jihar. A wata sanarwa...