All stories tagged :
Hausa
Featured
Ginin bene mai hawa biyu ya ruguzo a Sokoto
Wani ginin bene da ake aikin ginawa ya ruguzo a ranar Laraba. Amma kuma babu a asarar rai ko jikkata faduwar benen dake kan titin Bauchi a cikin garin Sokoto.
Ginin ya ruguzo ne da misalin karfe 02:00 na rana jim kaÉ—an bayan ma'aikatan dake aiki a ciki sun fice...





