All stories tagged :
Entertainment
Featured
Yan majalisar dokokin jihar Zamfara biyu sun fice daga jam’iyar APC
Mambobin majalisar dokokin jihar Zamfara biyu yan jam'iyar APC sun sanar da ficewa daga jam'iyar inda suka alakanta hakan da rarrabuwar kai a cikin jam'iyar da kuma zargin rashin adalci daga shugabanninta.
Mai tsawatarwa marasa rinjaye, Hon Nura Dahiru Sabon Birnin Dan Ali dake wakiltar al'ummar Birnin Magaji a zauren...
















