All stories tagged :
Entertainment
Featured
Hotunan ta karar Goodluck Jonathan sun ɓulla a Kano
Wata kungiya mai suna Team New Nigeria ta liƙa fastocin yaƙin neman zaɓen shugaban ƙasa na tsohon shugaban ƙasa, Goodluck Ebele Jonathan abin da ya jawo wasu ke raɗe-raɗin hasashen zai tsaya takara a zaɓen 2027.
Fastocin dake dauke da hoton Jonathan na ɗauke da saƙon "Team New Nigeria 2027:The...