All stories tagged :
Crime
Featured
Bankin Duniya Ya Hango Bunƙasar Tattalin Arzikin Najeriya A 2026 Da...
Bankin Duniya ya ce tattalin arzikin Najeriya na kan hanyar samun bunƙasa mafi girma cikin fiye da shekara goma da suka gabata.A cewar bankin, ana sa ran tattalin arzikin ƙasar zai ƙaru da kashi 4.4 cikin 100 a shekarun 2026 da 2027.An bayyana wannan hasashe ne a sabon rahoton...














