All stories tagged :
Crime
Featured
Yan bindiga sun kashe Æ´an sanda uku a jihar Kwara
An kashe jami'an yan sandan kwantar da tarzoma su akalla uku tare da jikkata wasu biyu a wani farmaki da yan bindiga su ka kai a sansaninsu dake Tenebo a karamar hukumar Kaiama ta jihar Kwara.
Harin da ya shammaci jami'an tsaron an kai shi ne da tsakar daren ranar...
















