All stories tagged :
Crime
Featured
Manoman Kaduna Sun Koka Kan Tsadar Takin Zamani
Wasu manoma a jihar Kaduna sun bayyana damuwarsu kan yadda tsadar takin zamani ke barazana ga harkar noma a bana. Manoman sun ce hauhawar farashin takin na iya rage yawan amfanin gona da za a samu a bana.Wani manomi, Malam Musa Ibrahim, ya shaida wa manema labarai cewa a...