All stories tagged :
Crime
Featured
Sojoji Sun Daƙile Harin ’Yan Ta’adda A Zamfara, Sun Kwato Makamai
Dakarun rundunar “1 Brigade Quick Response Force” sun daƙile wani harin ’yan ta’adda a ƙaramar hukumar Maradun ta jihar Zamfara tare da kwato makamai da alburusai.Rahotanni sun ce lamarin ya faru ne da misalin ƙarfe huɗu na yammacin ranar goma sha shida ga watan Mayu bayan sojoji sun kai...












