Naira ta ƙara ƙarfi zuwa N1,315 a kan dalar Amurka a ranar Alhamis a sashen hukuma na kasuwar canjin kuɗi na ƙasashen waje (FX). Bayanai daga Kasuwar Canjin Kuɗi ta
Stay up-to-date with the latest news and updates from Northern Nigeria, covering a wide range of topics such as local events, crime, education, and more. AREWA News brings you in-depth stories and comprehensive coverage in both English and Hausa languages.
Naira ta ƙara ƙarfi zuwa N1,315 a kan dalar Amurka a ranar Alhamis a sashen hukuma na kasuwar canjin kuɗi na ƙasashen waje (FX). Bayanai daga Kasuwar Canjin Kuɗi ta
Dubban masu alhini, sarakunan gargajiya, shugabannin siyasa da kuma manyan baki da suka fito daga sassa daban-daban na Najeriya da kuma makotan ƙasashe sun tattaru a garin Gumel ranar Juma’a
Jam’iyar APC ta fitar da jerin sunayen mutanen da za su yi mata takarar kujerar gwamna da mataimaki a jihohi 28 dake faɗin Najeriya a zaɓen shekarar 2027. Jam’iyar ta
Kungiyar IPMAN ta Dillalan Mai Masu Zaman Kansu ta ce gidajen mai dake faɗin birnin tarayya Abuja za su fara rage farashin man fetur nan da yan kwanaki masu zuwa.
Wani Insifetan ‘yan sanda da ke aiki da rundunar ‘yan sanda ta Jihar Sokoto ya rasu bayan ya yanke jiki ya faɗi ƙasa da sauri bayan kammala atisayen motsa jiki
An ba da rahoton cewa wasu mutane biyu da ake zargin ’yan kungiyar ISWAP ne sun mika wuya ga sojojin Najeriya a karamar hukumar Monguno ta jihar Borno. A cewar
Hakeem Baba-Ahmad, shugaban jam’iyar PRP na ƙasa ya ce dole ne jam’iyun adawa su haɗe kansu su kawar da shugaban ƙasa, Bola Ahmad Tinubu daga kan mulki a zaɓen shekarar
Yan bindiga sun kashe, Ishaq Yunusa shugaban jam’iyar APC na ƙaramar hukumar Dekina dake jihar Kogi tare da yin garkuwa da wani da su ke tafiya tare a cikin mota.
Gbenga Olawepo-Hashim dan takarar shugaban kasa a ƙarƙashin jam’iyar Accord ya ce za a iya sayar da man fetur kan ₦605 kowace lita idan aka zabe shi ya zama shugaban
Dakarun rundunar Sojan Najeriya na Birged ta 1 ƙarƙashin jagorancin Kwamandan rundunar Kanal J Umaru dake aiki a rundunar Operation Fansan Yamma dake aikin samar da tsaro a yankin arewa
Sanata Abdulaziz Yari ya bayyana cewa yana da yakinin shugaban ƙasa,Bola Ahmad Tinubu zai lashe zaɓen shugaban ƙasa na shekarar 2027. Ya kuma bayyana cewa jam’iyar APC za ta cigaba
Wata gobara da ta tashi a Rugar Audu Badali dake ƙaramar hukumar Karasuwa ta jihar Yobe ta yi ajalin wata mata da kuma ƴaƴanta uku. A wata sanarwa da aka
Oyewole Mayowa Solomon shugaban jam’iyyar APC a karamar hukumar Ijumu ta jihar Kogi ya mutu. Gidan Talabijin na Arise ya ruwaito cewa Solomon ya yanke jiki ya faɗi ne wurin
Aƙalla mutane 40 ake fargabar sun mutu bayan da jirgin kwale-kwale da suke ciki ya nutse a kauyen Gorau dake ƙaramar hukumar Goronyo ta jihar Sokoto. A cewar jaridar Punch
Akalla yan fashin daji 24 ne aka kashe bayan da jami’an tsaro suka dakile wani yunkurin yin garkuwa da mazauna kauyen Gidan Bawa dake mazabar Ƙandarawa a karamar hukumar Bakori
Nyesom Wike ministan babban birnin tarayya Abuja ya bayar da umarni da ayi gaggawar rushe gidajen da suka tare magudanar ruwa dake unguwar Maitama da kuma sauran wuraren dake fuskantar
Nyesom Wike ministan babban birnin tarayya Abuja ya bayar da umarni da ayi gaggawar rushe gidajen da suka tare magudanar ruwa dake unguwar Maitama da kuma sauran wuraren dake fuskantar
Rundunar ƴan sandan jihar Kebbi ta kama wata mata mai suna, Khadijah Ibrahim mai shekaru 19 da ake zargi da hannu a sace wani jariri sabuwar haihuwa a garin Zuru
A jihar Adamawa ana zargin wani mutum da yanka wuyan wata mata da kawo yanzu ba a bayyana sunanta ba. Lamarin ya faru ne tsakar a ranar Juma’a a Otal
Francis Fadahunsi sanata dake wakiltar mazabar gabashin jihar Osun a majalisar dattawa karkashin APC ya amsa gayyatar da rundunar yan sandan jihar Osun ta yi masa kan wani fefan bidiyonsa