Connect with us

Arewa

Budaddiyar wasika ga Gwamna Ganduje kan Sarki Sanusi – Farfesa Jibril

Published

on

Jibril Ibrahim

Hakkin mallakar hoto
Daily Nigerian

Image caption

Farfesa Jibril Ibrahim

Farfesa Jibril Ibrahim wanda shi ma dan asalin jihar Kano ne ya rubuta budaddiyar wasika ga gwamnatin jihar Kano kan dambarwar da ke faruwa tsakaninta da masarautar Kano, a ‘yan kwanakin nan. Gidan jaridar Daily Trust ne suka wallafa wannan wasika a harshen turanci. Ga fassararta;

Na ga wasikar neman bahasi da aka aika wa Sarkin Kano, inda aka ba shi awa 48 ya yi bayani kan rahoton wucin gadi da hukuma yaki da rashawa da cin hanci da sauraron korafe-korafen ta jihar Kano ta yi.

Lafazi da abun da takardar ta kunsa na nuni da irin yadda ake son daukar matakin gaggawa a kan wannan rahoto. Hakan ne kuma ya sa ni rubuta wannan budaddiyar wasika.

Tun 8 ga watan Mayun 2019 ake zaman zulumi a Kano, lokacin da aka gwamnatinka ta fara daukar matakin karkasa masarautar Kano. Wannan mataki yana da illa sosai ga al’ummar Kano. A saboda haka nake rokon ka bisa girmamawa da ka janye daga wannan lamari saboda dalilai kamar haka:

Na farko, Najeriya na fama da matsalolin tsaro a sassan kasar da dama kuma al’amarin ya sha kan jami’an tsaronmu. Kano ta kasance wani wuri da yanzu rikici zai iya barkewa to amma a ‘yan shekarun nan an samu zaman lafiya.

A matsayinka na gwamna, yana da muhimmanci ka kasance jagora wajen tabbatar da ganin zaman lafiyar ya dore. Hakan na nufin bai kamata ka yi abun da zai janyo rarrabuwar kai a tsakanin al’ummar jiharmu ba, kasancewar kana sane da irin rashin zaman lafiyar da datsa masarautar zai iya haifarwa. Mai girma gwamna, ka tuna cewa a baya an samu irin wannan yanayin na karkasa masarautar.

Ranar 1 ga watan Afrilun 1981, a tsohuwar jihar Kano Gwama Rimi ya kirkiri sabbin sarakuna guda hudu da suka da Auyo da Dutse da Gaya da kuma na Rano wadanda aka ce dai-dai suke da sarkin Kano. Sannan kuma aka bai wa sarakunan Hadejia da Gumel da Kazaure martabar sarakunan yanka.

Gwamna Rimi ya kuma bayyana cewa sarakunan “ma’aikatan gwamnatin ne da ke karbar umarni daga hannun shugabannin kananan hukumominsu.” A ranar 7 ga watan na Afrilun 1981 din, sakataren gwamnatin jihar ya aike wa da Sarki takardar neman bayani kamar haka:

“Gwamnan Kano, Alhaji Abubakar Rimi ya umarce ni na rubuta maka wannan wasika domin bayyana bacin ransa da na gwamnatinsa dangane da yadda kake mayar da martani ga gwamnati. Al’umma na tsammanin za ka mutunta gwamnati kamar yadda kundin tsarin mulkin Najeriya ya tanada. Gwamnati ta fahimci cewa tun lokacin da gwamnatin nan ta hau karaga a 1971, akwai abubuwan da suke nuna rashin biyayya ga gwamnatin jihar Kano…….saboda haka, gwamna ya umarce ni da na nemi ka kare kanka a cikin awa 48, sannan ka yi bayani kan dalilin da zai hana a dauki matakin ladabtarwa a kanka.”

Bayan aikewa da wannan takardar ta neman bahasi, a ranar 10 ga watan Yulin 1981, ‘yan daba suka kai hari kan wasu ma’aikatu da suke ganin na kare muradun gwamnati, inda suka kashe mutum 34 sannan suka kona ma’aikatu kamar gidan Rediyon Kano da gidan Jaridar Triumph. ‘

Yan dabar sun kuma kashe mai bai wa gwamnan shawara kan harkokin siyasa, Dr Bala Muhammad wanda a lokacin ya ke rubuta takardar tsige sarkin. Hare-haren ‘yan dabar ya karu a birnin Kano duk da cewa ba a san ran mutane ba hakan ya faru.

Abu na biyu, masarautar Kano tana da kimar da bai kamata ta rushe a hannunka ba. Abun zai yi muni idan ka shiga tarihin wanda ya rusa masarautar Kano. Ita wannan masarauta ta kafu ne tun 999AD, inda kuma ta koma karkashin daular Sokoto, bayan Jihadin da aka yi a 1804-1807.

Tun lokacin ne masarautar karkashin wanda ake kira Sarki, ta zama mafi karfin fada a ji a daular ta Sokoto, har kuma lokacin da ta zama jiha. Masarautar ta zama tumbin giwa inda ta kunshi mutane iri daban-daban daga fadin Najeriya da ma Afirka. Sarkin Kano Muhammadu Sanusi na biyu shi ne sarkin Kano na 57, sarautar da take da tarihi kuma ita ce ta biyu bayan Sarkin Musulmi.

Sarautar ta addini ce, amma kuma tana da tasiri ga shugabannin siyasa sannan kuma tana taimaka wa wajen ganin an yi gaskiya da adalci a harkar gwamnati. Bai kamata a ce mai girma gwamna ne zai rusa irin wannan abu mai girma ba.

Na uku, ya kamata ka janye daga daukar wani mataki domin ka girmama doka.nIdan za ka tuna a ranar 23 ga watan Mayu, mai shari’a Badamasi ya umurci gwamnati da ta dakata a kan daukar wani mataki wajen tabbatar da dokar sarakuna da majalisar jihar ta yi ko yin wani abun da zai taba mutuncin masu nada sarki ko sarkin kansa bayan an shigar da kara. Akwai shari’a guda biyu da dake gaban kotuna a yanzu haka, bai kamata gwamna ya raina kotu ba.

A mahawarar da aka tafka a kotu, wasu sun nuna cewa akwai matsala sosai wacce ba za a iya magance ta ba ga mutanen Kano idan har ba a rushe abubuwan da suka faru a baya ba.

A zahiri, tunanin cewa majalisar jiha za ta iya kafa wasu masarautu rashin fahimta ne cewa ita kanta masarautar Kano doka ta kafa ta. Babu wata doka da ta kafa masarauta wadda ta kafu a tarihi ko a mtsayin al’adar mutanen Kano.

Matakin majalisar jiha na gaggauta tabbatar da dokar a cikin awa 48 ba tare da bai wa jama’a dama ba da kuma bijirewa umarnin kotu wajen tabbatar da sabbin sarakuna duk da sanin cewa lamarin na gaban kotu, kuskure ne kuma bai kamaci gwamna ba.

Kamar yadda lauyoyin masu nada sarki suka yi bayyana, a karkashin gyaran dokar, majalisa ta cire sashe na uku dake da dangantaka da nada sarki, inda aka maye gurbin sashen da sabon sashe na uku da ke magana kan kirkirar majsalisar sarakuna ta jiha, da kuma kirkirar saabbin masarautu.

Babu wani sashe a sabuwar dokar da ya ba wa gwamna ikon nada sababbin sarakuna ko ma ya tabbatar da zaben da masu zabar sarki suka yi. Ko ma dai menen babu wata hujja daje nuna cewa akwai masu zabar sarki a sbabbin masarautun, ko kuma ace sun taba haduwa domin zabar sarki ko kuma suka tura wa gwamna sunan wani domin amince wa. Abin da ka yi bai da tsuhe a shariance, don haka ya kamata a warware matakin.

Daga karshe, zargin kasha kudin masarauta ba bisa ka’ida ba da ake yi wa kan sarki bai da wani tushe illa dai irinsa ne aka yi amfani da shi aka cire Sarki Sanusi na daya. Kamar yadda ake cewa, mutanen da ke gidan gilashi za su iya jifa da duwatsu, to amma fa kaikayi zai iya komawa kan mashekiya. Mutanen Kano suna sane da hakikanin zargin rashawa kuma suna da bidiyo a kan hakan.

Mai Girma Gwamna, ina rokonka ka yi duban tsanaki kan wadannan batutuwa da muhimmanci, tare da fatan cewa hakan zai s aka dauki matakin janyewa daga hanyar rusa masarautar Kano da kuma cire sarkin mu mai daraja.

Naka a kodayaushe

Jibrin Ibrahim

Facebook Comments
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Arewa

Govt reacts as flood displaces 500 families in Jigawa

Published

on

No fewer than 500 families have been rendered homeless by different flood disasters in three local government areas of Jigawa state.

Governor Badaru Abubakar, represented by his Deputy Alhaji Umar Namadi, stated this during a sympathy visit to the Internally Displaced Person (IDPs) camps in the affected areas.

DAILY POST reported that three local governments including Guri, Miga and Kaugama local government areas were recently hit by flood disaster destroying hundreds of houses, farmlands and property worth millions of Naira.

The Deputy Governor said the state government is doing its best to bring emergency assistance to the victims and provide lasting solution to problems.

He stated that state government is looking at the possibilities of relocating some of the entire communities to areas that are not prone to flooding, to prevent the yearly occurrence of the disaster.

Namadi however directed the state emergency relief management agency to provides relief materials to those in IDPs camps and those living with their relatives.

He added that the state government would consider sending a supplementary budget to the State House of Assembly if the needs arises to support floods victims across the state.

In his remarks, the executive secretary Jigawa State Emergency Management Agency, Yusuf Sani said the agency is now working to assess the level of the damage for government intervention.

Facebook Comments
Continue Reading

Arewa

Operation Lafiya Dole: I Will Take The Fight To Boko Haram, Says New Commander, Adeniyi

Published

onMajor General Olusegun Adeniyi, the new theatre commander, Operation Lafiya Dole in Borno state, has vowed to turn on the heat on Boko Haram insurgents and take the fight to them in their hideouts.

Adeniyi made the declaration while taking over from the former theatre commander, Major General Benson Akinroluyo in Maimalanri Cantonment in Maiduguri on Saturday.

He said: “I am going to turn on the heat on the Boko Haram insurgents. I am going to take the fight to them until Boko Haram disappears from the Northeast.

“I am proud and happy that I am today taking over from General Akinroluyo, my commander. He has mentored me and we are going to continue from where he stopped and even do more until we finish the task of wiping out insurgents from the theatre and the nation at large.”

He also vowed to fight to the end and close the chapter of Boko Haram Insurgency in Nigeria.

“I want to thank the Chief of Army Staff, Lt General Tukur Buratai for appointing me as Theatre Commander. I assure him and Nigerians that I will not let you down. We will fight everything to see that the works finish on time.”

In his remarks, the immediate past Theatre Commander, Major General Benson Akiroluyo said that he was leaving the theatre calm and better than what he met when assumed duty.

“I came when there is tension in the theatre, a few days after metal attacked and the Metele was always on the media. And thank God I am leaving the theatre today calm and better than when I met it.

“I am happy whenever I am In Borno because I was in Maimalanri as a captain in 1997 and got my promotion to Major and 20 years after, in 2017 I was also decorated with the rank of Major General here in Maiduguri; Maiduguri is my second home. I was also the second longest-serving theatre commander since the commander was created, second to General lucky Irabor.

“I am happy that I am today still alive that I am handing over to my deputy’s. I have gone round the theatre and today thank God He has spared my life and I am leaving the command to my deputy who also knows the terrain and the operation of the theatre. I hope he will continue from where I stopped. It is just like a moving vehicle and today I am leaving to my spare driver, who will keep the vehicle moving until we reached the destination.”

Facebook Comments
Continue Reading

Arewa

Nigerian newspapers: 10 things you need to know this Sunday morning

Published

on

Good morning! Here is today’s summary from Nigerian Newspapers:

1. Former Deputy Senate President, Senator Ike Ekweremadu, was on Saturday beaten by suspected members of the Indigenous People of Biafra (IPOB). The incident happened at an event in Germany.

2. The immediate past Deputy President of the Senate, Sen. Ike Enweremadu confirmed a physical assault on him by some members of the Indigenous Peoples of Biafra, IPOB, in Nuremberg, Germany, on Saturday, but said he was fine.

3. The camp of former president, Goodluck Jonathan, on Saturday, accused Buhari administration of trying to make a case against former President, Goodluck Jonathan by claiming that he is responsible for the $9 billion judgment against Nigeria in the United Kingdom in a case brought against the nation by Messrs P & ID.

4. The Department of State Services (DSS) and the London Metropolitan Police Service, yesterday, received petitions to investigate the documents of President Muhammadu Buhari at the presidential election tribunal.

5. Governor Samuel Ortom of Benue State, on Saturday, closed his case in the suit instituted by Emmanuel Jime and the All Progressives Congress challenging his re-election.

6. President Muhammadu Buhari, on Saturday, charged the military to be more spontaneous in restoring peace to the country, particularly states troubled by bandits, ordering them “not to spare bandits’’ that have been killing, maiming and extorting innocent citizens.

7. Former president, Goodluck Jonathan yesterday said he had been promoting peace and supporting efforts towards consolidating democracy in Africa since he left office as Nigeria’s leader.

8. Femi Falana (SAN), the lawyer to Sheikh Ibraheem El-Zakzaky and his wife, Zeenat, has called the Federal Government to provide an alternative and adequate treatment for the couple in Nigeria.

9. A bloody clash was averted on Saturday by the police following failed attempts by a former militant leader and Niger Delta activist, Asari Dokubo, to hold an expanded inaugural meeting in support of Biafra.

10. The Nigerian Government on Saturday condemned the attack on the former deputy senate president, Senator Ike Ekweremadu by members of the IPOB.

Facebook Comments
Continue Reading
Advertisement
Advertisement

Trending

%d bloggers like this: