Gwamnan jihar Kano,Abba Kabir Yusuf ya sanar da bada tallafin kuɗi miliyan ₦100 a madadin gwamnatin Kano ga mutanen da iftila’in gobara ya faɗawa a kasuwar Kantin Kwari dake jihar.
Gwamnan jihar Kano,Abba Kabir Yusuf ya sanar da bada tallafin kuɗi miliyan ₦100 a madadin gwamnatin Kano ga mutanen da iftila’in gobara ya faɗawa a kasuwar Kantin Kwari dake jihar.
Gwamnatin jihar Katsina ta shirya tsaf domin fara aiwatar da wani tsari na sayar da kayan amfanin yau da kullum akan farashi mai rahusa. Sabon shirin zai ƙunshi samar da
Ƙungiyar ƙwadago ta TUC ta yi kira ga gwamnatin tarayya da ta koma sayar da mai a tsohon farashin kuɗin mai na watan Yunin shekarar 2023. Kiran na TUC na
Ƴan bindiga sun kai farmaki ƙaramar hukumar Ehime-Mbono ta jihar Imo a ranar Talata inda suka kashe dakarun sojan Najeriya a wani sansaninsu dake yankin. Harin na zuwa ne ƙasa da
Ƴan bindiga sun kai farmaki ƙaramar hukumar Ehime-Mbono ta jihar Imo a ranar Talata inda suka kashe dakarun sojan Najeriya a wani sansaninsu dake yankin. Harin na zuwa ne ƙasa da
Fasinjoji 21 ne suka rasa rayukansu bayan da wasu jiragen ruwa suka ci karo da juna a Imore dake karamar hukumar Amuwo-Odofin ta jihar Lagos.. Jiragen da kowanensu ke ɗauke
Fasinjoji 21 ne suka rasa rayukansu bayan da wasu jiragen ruwa suka ci karo da juna a Imore dake karamar hukumar Amuwo-Odofin ta jihar Lagos.. Jiragen da kowanensu ke ɗauke
Wasu da ake kyautata zaton ɓatagari ne sun ƙona wani sashe na sakatariyar ƙananan hukumomin Eleme da Ikwerre dake jihar Rivers. Ƙona ginin na zuwa ƙasa da sa’o’i 24 bayan
Jami’an hukumar NDLEA dake yaƙi da hana sha da fataucin miyagun ƙwayoyi sun kama, Adrienne Munju wata ƴar ƙasar Kanada da ta shigo da wata nau’in ganyen yanar wiwi da
Wasu ɓatagari da ake kyautata zaton ƴan bangar siyasa ne sun ƙona ofishin hukumar zaɓe mai zaman kanta ta jihar Akwa Ibom dake ƙaramar hakumar Ibiatuk Ibiono a jihar. Mutanen
Ofishin hukumar Bada Agajin Gaggawa ta Ƙasa NEMA a jihar Lagos ya ce sun karɓi ƴan Najeriya 180 da aka dawo da su gida daga ƙasar Libya. A wani saƙo
Hukumar Bada Agajin Gaggawa ta jihar Niger NSEMA ta ce yawan mutanen da suka mutu a hatsarin kwale-kwale da ya faru a jihar sun kai mutum 42. A ranar 1
Gwamnan jihar Kebbi, Nasiru Idris ya miƙa kyautar mota ƙirar Toyota Land Cruiser ga sarakuna huɗu na jihar masu daraja ta ɗaya. An miƙa muƙullan motocin ɗaya bayan ɗaya ga
Babbar kotun tarayya dake zamanta a Maitama a Abuja ta bayar da belin tsohon gwamnan jihar Taraba, Darius Ishaku kan kuɗi naira miliyan 150. A ranar Litinin ne aka gurfanar
Rundunar ƴan sandan jihar Borno ta ce ta kama mutane huɗu da aka samu da sace kayayyakin tallafi da aka bawa mutanen da ambaliyar ta shafa a jihar. Mutanen da
Wasu mutane da dama sun gudanar da zanga-zanga a sassa daban-daban na birnin Lagos dama wasu birane a Najeriya. Zanga-zangar cigaba ce ta zanga-zangar da aka gudanar a cikin watan
Rundunar ƴan sandan jihar Lagos ta tabbatar da mutuwar, Nwanne Ogbonaya wani lebura mai shekaru 45 bayan bulo ya faɗo masa a wurin aikin gini. Mai magana da yawun rundunar,
Shugaban ƙasa, Bola Ahmad Tinubu zai yi wa ƴan Najeriya jawabi a gobe ranar Talata da ƙarfe 07:00 na safe. Bayo Onanuga mai bawa shugaban ƙasa shawara kan tsare-tsare da
Wani mummunan hatsarin mota da ya faru a Gusau babban birnin jihar ya jawo asarar rayukan mutane 6 ƴan gida ɗaya. Mutanen na tafiya ne akan babur lokacin da wata
Jam’iyar APGA ta lashe zaɓen dukkanin kujerun shugabannin ƙananan hukumomi 21 na jihar Anambra. A ranar Asabar ne hukumar zaɓe mai zaman kanta ta jihar Anambra ANSIEC ta gudanar da