Dakarun sojan Najeriya na runduna ta 6 dake Fatakwal sun samu nasarar lalata haramtattun matatun man fetur 32 tare da ƙwace lita 250,000 na man fetur da dangoginsa a yankin
Dakarun sojan Najeriya na runduna ta 6 dake Fatakwal sun samu nasarar lalata haramtattun matatun man fetur 32 tare da ƙwace lita 250,000 na man fetur da dangoginsa a yankin
Tarin magoya baya da kuma abokanan siyasar tsohon gwamnan jihar Kano, Sanata Rabi’u Kwankwaso ne suka halarci taron lakca da aka shirya domin bikin cikarsa shekaru 68 a duniya. Abokanai
An sako tsohon ɗan majalisar wakilai ta tarayya, Hon Faruk Lawan daga gidan yarin Kuje bayan da ya kammala zaman gidan yarin na shekaru biyar da kotu ta yanke masa
Wasu mutane da kawo yanzu ba a san ko su waye ba sun kashe, Bala Tsoho Musa shugaban makarantar Abuja Rehabilitation Centre. Musa wanda aka fi sani da Kwamared an
Gwamnan jihar Jigawa, Umar Namadi ya dakatar da Auwal Danladi Sankara kwamishinan ayyuka na musamman na jihar kan zargin da ake masa na lalata da matar aure. A ranar Juma’a
Jam’iyyar APC ta lashe zaben dukkanin kujerun ƙananan hukumomin jihar Kaduna 23 da kuma na kejerun kansilolin jihar. Hajara Muhammad shugabar hukumar zaɓe mai zaman kanta ta jihar Kaduna ce
Shugaban ƙasa, Bola Ahmad Tinubu ya dawo gida Najeriya bayan da ya shafe mako biyu yana hutu a Birtaniya. Shugaban ƙasar ya sauka a filin jirgin saman Abuja da maraicen
Rundunar ƴan sandan jihar Kwara ta ce ta sallami jami’an ta uku da aka samu suna da hannu a kisan wani dalibin makarantar kimiya da Fasaha ta jihar. A ranar
Mai bawa shugaban shawara kan harkokin tsaro, Mallam Nuhu Ribadu ya ce wasu daga jami’an ƴan sanda da kuma sojoji suna ɗaukar bindigogi daga wuraren aikinsu su sayarwa ɓatagari. Ribadu
Rundunar ƴan sandan jihar Jigawa ta tabbatar da mutuwar mutane 140 a hatsarin gobarar tankar mai da ta faru a garin Majia dake kan hanyar Kano zuwa Hadejia. Shiisu Adamu
Dakarun rundunar sojan Najeriya na Birged Ta 21 dake aiki da rundunar Operationa Haɗin Kai dake aikin samar da tsaro a yankin arewa maso gabashin Najeriya sun samu nasarar kai
Wasu daga cikin mambobin wani tsagi na jam’iyar NNPP sun barranta kansu da jagoran jam’iyar na ƙasa, Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso inda suka riƙa ƙona jar hula alamar tafiyar dariƙar
Gwamnan jihar Bauchi, Bala Muhammad ya ce an kawo karshen rikicin cikin gida da ya dabaibaye jami’yar PDP. Mohammed wanda shi ne shugaban ƙungiyar gwamnonin jam’iyar PDP ya bayyana haka
A gano gawar wani mataimakin Sifiritandan Ƴan sanda Musa Yakubu dake aiki da ofishin ƴan sanda na Yaba a karamar hukumar Abaji dake birnin tarayya Abuja.. Wata majiyar ƴan sanda
Gwamnan jihar Ogun, Dapo Abiodun ya amince a riƙa biyan ₦77,000 a matsayin mafi girma ƙarancin albashi a jihar. Sakataren gwamnatin jihar, Tokunbo Tlabi ya ce fara biyan mafi ƙarancin
Gwamnatin Jihar Enugu a ranar Lahadi tayi ƙarin haske kan matakin da ta ɗauka kan sanya haraji akan gawar mutane dake ajiye a ɗakin ajiye gawarwaki dake jihar. Gwamnatin ta
Faisal Makarfi dan gidan tsohon gwamnan jihar Kaduna Ahmad Muhammad Makarfi ya rasu. Faisal ya rasu a wani hatsarin mota da ya faru akan hanyar Zariya zuwa Kaduna. A cikin
Rundunar ƴan sandan jihar Gombe ta ce a cikin mako guda jami’an ta sun kama wasu mutane 6 da ake zargi da aikata fashi da makami, haɗa baki da aikata
Rundunar ƴan sandan jihar Borno ta ce jami’an ta sun kama Kyari Kur ɗaya daga cikin ɗaurarrun da suka tsere daga gidan gyaran hali na Maiduguri. Ɗaurarru da basu gaza
Ƙudurin kafa dokar kafa Jami’ar Karatun Yaruka Ta Bola Ahmad Tinubu ya tsallake karatun farko a majalisar wakilai ta tarayya. Mataimakin shugaban majalisar, Benjamin Kalu da kuma wasu ƴan majalisar