Mataimakin shugaban ƙasa, Kashim Shettima ya dawo gida Najeriya bayan da ya halarci Babban Taron Majalisar Dinkin Duniya karo na 79 da ya gudana a hedkwatar majalisar dake birnin New
Mataimakin shugaban ƙasa, Kashim Shettima ya dawo gida Najeriya bayan da ya halarci Babban Taron Majalisar Dinkin Duniya karo na 79 da ya gudana a hedkwatar majalisar dake birnin New
Dakarun rundunar sojan Najeriya sun samu nasarar kama wasu ƴan bindiga biyu dai-dai lokacin da suka je asibiti domin a duba lafiyar su a wani asibiti dake Kaduna Mutanen biyu
Dakarun rundunar sojan Najeriya sun samu nasarar kama wasu ƴan bindiga biyu dai-dai lokacin da suka je asibiti domin a duba lafiyar su a wani asibiti dake Kaduna Mutanen biyu
Gwamnatin tarayya ta ayyana ranar Talata, 1 ga watan Oktoba a matsayin ranar hutun bikin tunawa da ranar da Najeriya ta samu ƴan cin kai daga turawan mulkin mallaka na
Wasu matasa guda uku sun bayyana a gaban wata kotun majistire dake zamanta a unguwar Gyadi-Gyadi dake Kano inda ake tuhumarsu da zargin yin garkuwa da mutane. Ana zarginsu ne
Hukumar EFCC dake yaƙi da masu yiwa tattalin arzikin ƙasa zagon ƙasa ta kama Darius Ishaku tsohon gwamnan jihar Taraba kan zargin al-mundahanar kuɗaɗen da yawansu yakai biliyan 9. Wasu
Rundunar ƴan sandan jihar Bauchi ta ce jami’anta sun kama wasu mutane uku da ake zargi da aikata fashi da makami a ƙaramar hukumar Misau dake jihar. A wata sanarwar
Mataimakin shugaban ƙasa, Kashim Shettima ya jagoranci tawagar Najeriya a wurin babban taron Majalisar Dinkin Duniya da ake gudanarwa a hedkwatar majalisar dake birnin New York na ƙasar Amurka. Shettima
Jami’an ƴan sandan biyar ne suka mutu a yayin da wasu 11 suka jikkata a wani mummunan hatsarin mota da ya faru akan babbar hanyar Zaria zuwa Kano. Hatsarin ya
Dakarun sojan Najeriya dake aiki a rundunar Operation Haɗin Kai wacce ke samar da tsaro a yankin arewa maso gabas sun samu nasarar hallaka wasu mayaƙan ƙungiyar ƴan ta’adda ta
Wata tankar mai dake maƙare da fetur tayi bindiga ta kama da wuta inda ta jikkata mutane da dama tare da jefa garin wasu cikin firgici da daren ranar Litinin
Jami’an hukumar NDLEA dake yaƙi da hana sha da kuma fataucin miyagun kwayoyi sun kama wani mutum mai suna, Okafor Ifeanyi Anthony mai shekaru 38 a filin jirgin saman Mallam
Magoya bayan jam’iyar PDP a jihar Edo sun gudanar da zanga-zanga ranar Lahadi a Benin babban birnin jihar kan yadda ake cigaba da tattara sakamakon zaben gwamnan jihar. Zanga-zangar ta
Jami’an rundunar ƴan sandan Najeriya sun kama wasu mutane 9 da ake zarginsu da sayen kuri’a da kuma mallakar kuri’ar da aka riga aka dangwala. A wata sanarwa ranar Asabar,
Rundunar ƴan sandan jihar Lagos ta sanar da kama wasu mutane biyu da aka samu ɗauke da ƙunshin hodar ibilis mai yawan gaske. Mai magana da yawun rundunar ƴan sandan
Rundunar ƴan sandan jihar Kaduna ta ce jami’anta sun kama wani riƙaƙƙen mai safarar bindiga inda aka same shi da bindigogin AK-47 ƙirar gida guda 20. A wata sanarwa ranar
Tsohon gwamnan jihar Kano kuma jagoran jam’iyar NNPP, Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso ya bada tallafin naira miliyan 50 ga mutanen da ambaliyar ruwa a jihar Borno ta shafa. Kwankwaso ya
Hukumar EFCC dake yaƙi da masu yiwa tattalin arzikin ƙasa ta’annati ta ce tsohon gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello baya ya tsare a hannunta. A ranar Laraba, Michael Ohiare daraktan
Aƙalla fasinjoji 18 ne suka ƙone ƙurmus a wani hatsarin mota da ya faru akan babbar hanyar Ojebu-Ode zuwa Ore a yankin Ogbere dake ƙaramar hukumar Ijebu East ta jihar
Mutanen da basu gaza 30 ba ne aka tabbatar sun mutu a wani hatsarin mota da ya faru a jihar Kaduna a ranar Litinin. Mutanen na kan hanyarsu ne ta