Mutanen da basu gaza 9 ne ba suka rasa rayukansu a wani hatsarin mota da ya faru akan babbar hanyar Kano zuwa Zaria a yayin da wasu uku suka jikkata.
Mutanen da basu gaza 9 ne ba suka rasa rayukansu a wani hatsarin mota da ya faru akan babbar hanyar Kano zuwa Zaria a yayin da wasu uku suka jikkata.
Ana fargabar tserewar fursunoni biyo bayan ambaliyar ruwan da ta mamaye gidan yari a birnin Maiduguri. Aƙalla fursunoni 200 ake kyautata zaton sun tsere daga gidan yarin. Kawo yanzu hukumomin
Biyo ɓallewar madatsar ruwa ta Alo dake Maiduguri da ake zargin ya cika ya tumbatsa tun mako guda ya wuce shi ne musabbabin ambaliyar ruwa da aka samu a birnin
Tsohon shugaban ƙasa,Abdulsalami Abubakar ya kai ziyarar ta’aziya ga iyalan Yar’adua, gwamnatin Katsina dama al’ummar jihar bisa rasuwar, Hajiya Dada Musa Yar’adua mahaifiyar marigayi shugaban ƙasa, Umar Musa Yar’adua. Gwamnan
Ƙungiyar ƙwadago ta NLC ta bukaci a saki shugabanta Joe Ajaero ba tare da wani sharaɗi ba. Ƙungiyar ta bayyana haka ne cikin wata sanarwa da ta fitar ranar Litinin
An sako mai Shari’a Haruna Mshelia alƙalin babban kotun jihar Borno wanda aka ɗauke a cikin watan Yuni. Daso Nahum mai magana da yawun rundunar ƴan sandan jihar Borno ya
Mataimakin shugaban majalisar dattawa dattawa, Sanata Barau Jibrin ya karɓi fitaccen mawakin Kannywood, Aliyu Isa Jita daga jam’iyar NNPP ya zuwa jam’iyar APC. Ali Jita ya sanar da sauya sheƙar
Iyalan marigayi, Pa Taiwo Akinkumi mutumin da ya ƙirƙiro tutar Najeriya sun yi bikin binne shi bayan da gwamnatin tarayya ta gaza cika alƙawarin da tayi na yi masa bikin
Ƴan bindiga sun kai farmaki hedkwatar ƙaramar hukumar, Isiala Mbano dake jihar Imo da tsakar daren ranar 3 ga watan Satumba inda suka ƙone gine-gine da dama tare da kashe
Mataimakin shugaban ƙasa, Kashim Shettima ya gayyaci shugaban kamfanin mai na NNPCL, Mele Kyari da kuma ƙaramin ministan harkokin man fetur, Henry Lokpobiri ya zuwa wani taro. Kyari, Lokpobiri da
An samu ɓarkewar annobar cutar kwalara a ƙaramar hukumar Kirikasamma da kewayenta a jihar Jigawa. Kawo yanzu mutane 7 aka tabbatar da mutuwarsu sanadiyar annobar a yayin a wasu da
An samu ɓarkewar annobar cutar kwalara a ƙaramar hukumar Kirikasamma da kewayenta a jihar Jigawa. Kawo yanzu mutane 7 aka tabbatar da mutuwarsu sanadiyar annobar a yayin a wasu da
Biyo bayan harin da mayaƙan ƙungiyar ISWAP suka kai kan garin Mafa a jihar Yobe da ya jawo asarar rayuka masu yawan gaske an samu nasarar ɗauko gawarwakin inda aka
Rundunar ƴan sandan jihar Edo ta kama Timothy Dauda wani mai maganin gargajiya ɗan shekara 19 bisa zargin kashe wani mutum mai suna Alex Ezekiel lokacin da suke gwajin maganin
Ɗan wasan gaba na Najeriya, Victor Osimhen ya isa ƙasar Turkiyya inda zai fara buga wasa a ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Galatasaray dake ƙasar. Da yake magana da manema labarai
Hukumar karɓar ƙorafe-ƙorafe da yaƙi da cin hanci da rashawa ta jihar Kano ta kama shugaban makarantar firamaren Gaidar Makada dake ƙaramar hukumar Kumbotso ta jihar kan zarginsa da ake
Wata gobara da ta kama da safiyar ranar Litinin ta ƙone wani sashe na gidan gwamnatin jihar Katsina. Ɓangaren da ya ƙone na jikin ginin ofishin gwamnan jihar inda yake
Rundunar sojan Najeriya ta ce dakarunta sun kama wasu mutane 8 da ake zargi da samarwa ƴan ta’adda makamai da kuma safarar kayayyaki a jihohin Yobe da Taraba. A wata
Rundunar ƴan sandan jihar Nasarawa ta ce ta kama wani mai safarar miyagun kwayoyi tare da motar da yake aiki da ita ɗauke da buhuna 15 da ake zargin na
Jam’iyar APC ta lashe dukkanin kujerun shugabannin ƙananan hukumomi dana kansiloli a zaɓen ƙananan hukumomi da aka gudanar a jihar Kebbi a ranar Asabar. Aliyu Muhammad Mera Shugaban Hukumar Zabe