Ƙasar Amurika ta tattara sunayen mutane 201 ƴan Najeriya waɗanda za a taso ƙeyarsu ya zuwa gida a cigaba da yakin da shugaban kasar, Donald Trump ke yi da bakin
Ƙasar Amurika ta tattara sunayen mutane 201 ƴan Najeriya waɗanda za a taso ƙeyarsu ya zuwa gida a cigaba da yakin da shugaban kasar, Donald Trump ke yi da bakin
Rikici ya ɓarke a garin Ifon hedkwatar ƙaramar hukumar Ose ta jihar Ondo a yayin da wasu fusatattun matasa suka ƙona ofishin ƴan sanda na garin. Kawo yanzu dai babu
Rundunar ƴan sandan Najeriya ta ce jami’anta sun kashe wasu mutane biyar da ake zargin mayaƙan ƙungiyar IPOB ne dake fafutukar kafa ƙasar Biafra a yankin kudu maso gabas. A
Hukumar kula da kiyaye afkuwar hatsura ta ƙasa FRSC shiyar jihar Kano ta ce yawan mutanen da suka mutu a hatsarin motar da ya faru a jihar ya karu zuwa
Barkewar annobar cutar zazzaɓin Lassa ta halaka mutane 12 a yayin da aka tabbatar da cewa mutane 112 suka kamu da cutar.. Mai riƙon muƙamin babban mai ƙididdiga na jihar,Olusola
Kamfanin mai na Najeriya NNPCL ya rage farashin man fetur a gidajen mansa dake Lagos. A cewar jaridar The Cable ta lura cewa gidajen man kamfanin dake kan titin Idimu
Kudirin dokar haraji da shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya gabatarwa da majalisar ƙasa ya tsallake karatu na biyu a majalisar wakilai ta tarayya. A cikin watan Oktoba, Tinubu ya
Kudirin dokar haraji da shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya gabatarwa da majalisar ƙasa ya tsallake karatu na biyu a majalisar wakilai ta tarayya. A cikin watan Oktoba, Tinubu ya
Ɗan majalisar wakilai ta tarayya daga jihar Kebbi, Salisu Garba Koko ya sauya sheƙa daga jam’iyar PDP ya zuwa jam’iyar APC. Koko wanda ke wakiltar ƙananan hukumomin Besse/Maiyama ya bayyana
Wasu gurbatattun matasa masu ƙwacen waya sun kashe wani matashi mai suna, Ibrahim Muhammad a garin Funtua na jihar Katsina. A cewar wani shedar gani da ido lamarin ya faru
Dakarun sojan Najeriya na rundunar samar da tsaro ta Operation Fansan Yamma sun samu nasarar kashe wasu ƴan fashin daji hudu tare da kama guda ɗaya a wani farmaki dare
Tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Atiku Abubakar ya ziyarci tsohon shugaban ƙasa, Olusegun Obasanjo a gidansa dake Abeokuta. Atiku ya kasance mataimakin Obasanjo daga shekarar 1999-2007. Paul Ibe mai taimakawa Atiku
Shafi’u Bawa wani ɗan sandan kwantar da tarzoma ya kashe kansa a Kantagora ta jihar Neja. Bawa dake da muƙamin ASP na aiki ne da rundunar ƴan sandan kwantar da
Wasu ƴan bindiga sun yi garkuwa da Igboayaka Igboayaka shugaban kungiyar matasan Ohanaeze ta OYC a jihar Imo. Anyi garkuwa da Igboayaka da maraicen ranar Asabar a unguwar Work Layout
Rauf Aregbesola tsohon gwamnan jihar Osun ya yi wata ganawa da tsohon gwamnan jihar Kano kuma madugun jam’iyar NNPP, Rabiu Musa Kwankwaso a jihar Lagos gabanin zaɓen shekarar 2027. Wata
Ƴan mata shida dake da shekaru 15 zuwa 17 aka bada rahoton ƴan fashin daji sun yi garkuwa da su a garin Pandogari dake ƙaramar hukumar Rafi ta jihar Neja.
Majalisar wakilai ta tarayya na neman a riƙa ɗaurin rai da rai ga mutanen da suke shigowa ko kuma sarrafa jabun magunguna a ƙasar nan. Ƴan majalisar na son Lateef
Shugaban ƙasa, Bola Ahmad Tinubu zai tafi ƙasar Faransa a ranar Laraba a wata ziyara da zai kai ta ƙashin kansa. A wata sanarwa da mai magana da yawun shugaban
Majalisar dattawa ta amince da buƙatar shugaban ƙasa, Bola Ahmad Tinubu da ya mika mata ta neman korar dakatattun kwamshinonin zaɓen jihohin Adamawa, Sokoto da kuma Abia. An amince da
Majalisar zartarwa ta tarayya ta amince a kashe naira biliyan 12 domin a sayen wasu muhimman kayayyakin kiwon lafiya a wasu asibiti dake jihohi 6 na Najeriya. Da yake magana