Rundunar ƴan sandan jihar Anambra ta ce ana zargin wasu ƴan bindiga da laifin kashe wasu yara uku ƴan gida ɗaya suka kuma saka gawarwakin a cikin na’urar firiza a
Rundunar ƴan sandan jihar Anambra ta ce ana zargin wasu ƴan bindiga da laifin kashe wasu yara uku ƴan gida ɗaya suka kuma saka gawarwakin a cikin na’urar firiza a
Rundunar ƴan sandan birnin tarayya Abuja ta ce jami’anta sun samu nasarar ceto wata mata daga wani da ake zargin ɗan fashi da makami ne ko kuma matsafi. A wata
Rikici ya barke a garin Ese-Oke dake ƙaramar hukumar Obokun ta jihar Osun biyo bayan nadin basaraken gargajiya na garin da gwamnatin jihar ta yi. Tashin rikicin ya fara ne
Mutane 30 aka tabbatar sun mutu a wani hatsarin mota da ya faru a Onipetsi dake kan babbar hanyar Ore-Lagos a jihar Ondo. Hukumar FRSC dake kare afkuwar hatsura akan
Ned Nwoko sanata mai wakiltar mazaɓar arewacin jihar Delta ya sanar da murabus dinsa daga jam’iyar PDP. A wata wasika mai ɗauke da kwanan watan 30 ga Janairu da aka
Tawagar jami’an tsaron haɗin gwiwa ƙarƙashin jagorancin rundunar ƴan sandan birnin tarayya Abuja sun kai samame kasuwannin Panteka da ake kasuwancin kayan gwangwan a birnin tarayya Abuja. A yayin samamen
Gwamnoni da aka zaba ƙarƙashin jam’iyar PDP sun tattaru a Asaba babban birnin jihar Delta domin su tattauna batutuwan dake damun jam’iyar. Gwamnonin da suka yi shigar gargajiya irin ta
Jam’iyar APC ta kori tsohon gwamnan jihar Osun, Rauf Aregbesola daga jam’iyar kan zargin da ake masa na yi wa jam’iyar zagon ƙasa. Wata wasika da jam’iyar ta fitar ranar
Aƙalla manoma biyar aka rawaito an kashe a wani farmaki da wasu ƴan bindiga suka kai Ajegunle Powerline dake ƙaramar hukumar Akure North ta jihar Ondo. Akin Olawolofe mazaunin garin
Wani ginin bene mai hawa biyu da ake aikin ginawa a yankin Ikotun dake Lekki a jihar Legas ya ruguzo da daren ranar Talata. Mutane biyu maza biyu aka tabbatar
Baƙin haure aƙalla miliyan biyu hukumar dake lura da shige da fice ta Amurka ta tabbatar cewa za a tasa keyarsu ya zuwa ƙasashen da suka fito. Tasa keyar mutanen
Shugaban ƙasa, Bola Ahmad Tinubu ya dawo gida Najeriya bayan da ya halarci taron shugabannin Afirika kan makamashi da aka yi a birnin Daresalam na ƙasar Tanzania. Shugaban kasar ya
Rundunar ƴan sandan jihar Anambra ta ce ta kama mutane huɗu da ake zargi da ƙona wata mata ƙurmus har lahira a yankin Abagana dake jihar. A wata sanarwa ranar
Tsohon shugaban ƙasa, Muhammad Buhari ya ce yanzu yana rayuwa ne da kuɗin hayar ɗaya daga cikin gidajensa dake Kaduna. Buhari ya fadi haka ne a ranar Asabar a wurin
Gwamnatin jihar Edo ta ce mutane 56 ne suka kamu da cutar zazzaɓin Lassa a jihar a yayin da mutane 8 suka mutu a tsakanin ranar 30 ga watan Disamba
Dakarun sojan Najeriya aƙalla 20 aka kashe a wani hari da ake zargin mayaƙan ƙungiyar ISWAP da kaiwa akan sansaninsu. Ƴan ta’addan sun farma sansanin sojan dake garin Mallam Fatori
Ƴan bindiga sun kashe Farfesa Emeka Chukwuma wani malami a jami’ar jihar Delta dake garin Abraka. A cewar jaridar Punch, Farfesa Chukwuma mai shekaru 56 ya dawo gidansa dake Umueji
Rundunar yan sandan Najeriya ta ce ta kama mutane biyu da ake zarginsu da hannu da yin garkuwa da matar Hakeem Odumosu tsohon mataimakin babban sufeton ƴan sanda. A wata
An yankewa wani mutum hukuncin ɗaurin shekaru biyu a gidan gyaran hali ba tare da zaɓin tara ba bayan da kotu ta same shi da laifin sare yatsan budurwarsa bayan
Hukumar Kula da Sufurin Ababen Hawa ta Jihar Kwara( KWARTMA) ta ce mutane 18 ne suka mutu a wani hatsarin mota da ya rutsa da wata babbar motar shanu da