Jami’ai 12 na hukumar tsaro ta jihar Zamfara da kuma ƴan bijilante aka rawaito an kashe a wata arangama da suka yi da ƴan fashin daji a ƙauyen Adabka dake
Jami’ai 12 na hukumar tsaro ta jihar Zamfara da kuma ƴan bijilante aka rawaito an kashe a wata arangama da suka yi da ƴan fashin daji a ƙauyen Adabka dake
Rundunar ƴan sandan jihar Bauchi ta kama wata mata mai suna Fatima Muhammad mai shekaru 28 da ake zargi da shaƙe kishiyarta har sai da rai ya yi halinsa a
Mutane biyu aka tabbatar da sun mutu a yayin da wasu shida suka ji mummunan rauni bayan da wani ginin bene hawa uku ya ruguzo a unguwar Odoriwu dake jihar
Fasinjoji aƙalla 16 aka bada rahoton sun ƙone ƙurmus a yayin da wasu uku suka jikkata a wani mummunan hatsarin mota da ya faru a jihar Ogun a ranar Talata.
Wasu da ake zargin ƴan bindiga ne sun yi garkuwa da wasu ɗalibai huɗu a jihar Katsina. Ƴan bindigar sun farma rukunin gidaje na unguwar Paris dake bayan Jami’ar Tarayya
Ƴan fashin daji dake ɗauke da makamai sun kashe ƴan bijilante shida a jihar Kebbi. A cewar Zagazola Makama dake wallafa bayanai kan sha’anin tsaro akan yankin tafkin Chadi ya
Aƙalla mutane 12 ne aka tabbatar da sun ƙone ƙurmus a wani hatsarin mota akan hanyar Benin zuwa Auchi a jihar Edo. Kwamandan hukumar kiyaye afkuwar hatsura ta ƙasa, FRSC
Tsohon shugaban ƙasa, Muhammad Buhari ya koma gidansa na Kaduna da zama bayan da ya shafe kusan shekaru biyu a gidansa dake Daura. Wannan ne karon farko da Buhari ya
Tsohon shugaban ƙasa, Muhammad Buhari ya koma gidansa na Kaduna da zama bayan da ya shafe kusan shekaru biyu a gidansa dake Daura. Wannan ne karon farko da Buhari ya
Wasu ƴan bindiga da ake zargin masu garkuwa da mutane ne sun kashe ƴan sanda biyu a lokacin da aka ɗakile yin garkuwa da mutane wajen unguwar Rayfield dake ƙaramar
Ƴan bindiga sun yi garkuwa da wasu ɗalibai mata na jami’ar Joseph Sarwuan Tarka dake Makurdi babban birnin jihar Benue. Ɗaliban da yawansu ya kai huɗu anyi garkuwa da su
Ƴan bindiga sun kai farmaki wasu ƙauyuka dake ƙananan hukumomin Munya da Shiroro a jihar Neja inda suka kashe mutum guda ɗaya tare da sace shanu da ba a san
Rundunar sojan Najeriya ta ce dakarunta da suka fito daga runduna ta 6 sun kai farmaki kan masu satar ɗanyen mai a yankin Neja Delta inda suka lalata haramtattun matatun
Mutanen da basu gaza 15 ne ba aka tabbatar da sun mutu wasu kuma biyar suka jikkata a wani hatsarin mota da ya faru akan titin Lapai-Agaie- Bida ƙaramar hukumar
Babbar kotun jihar Osun dake Osogbo ta bawa hukumar zaɓen jihar umarnin gudanar da zaɓen ƙananan hukumomin jihar a ranar Asabar. Adeyinka Aderigbibge alƙalin kotun shi ne ya bayar da
Jam’iyar APC a jihar Kebbi ta kaddamar da yaƙin sake zaɓen shugaban ƙasa, Bola Ahmad Tinubu da kuma gwamnan jihar Nasiru Idris gabanin zaɓen shekarar 2027. A wani babban taron
Yusuf Galambi, mamba a majalisar wakilai tarayya ya sauya sheƙa daga jam’iyar NNPP ya zuwa jam’iyar APC mai mulki. Tajuddeen Abbas, Kakakin majalisar wakilai ta tarayya shi ne ya sanar
Aƙalla mutane biyu aka harbe har lahira a yayin da waɗanda basu gaza 10 ba aka bada rahoton ƴan fashi daji sun yi garkuwa da su a ƙananan hukumomin Wushishi
Rundunar ƴan sanda a jihar Osun ta ce mutane shida aka kashe a rikicin siyasar da ya faru a sakatariyar ƙananan hukumomin jihar a ranar Litinin. Da take magana a
Mai bawa shugaban ƙasa shawara kan harkar tsaro, Mallam Nuhu Ribadu ya miƙawa gwamnatin jihar Kaduna wasu mutane 58 da aka ceto daga hannun masu garkuwa da mutane a jihar.