Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, ya amince da kafa kwamitin haɗin gwiwa tsakanin gwamnatin tarayya da jihohi domin aiwatar da matakan rage kuɗin sufuri a faɗin ƙasar. Tinubu ya bayyana
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, ya amince da kafa kwamitin haɗin gwiwa tsakanin gwamnatin tarayya da jihohi domin aiwatar da matakan rage kuɗin sufuri a faɗin ƙasar. Tinubu ya bayyana
Shugaban Amurka, Donald Trump, ya ce gwamnatinsa ba ta neman ganawa ko tattaunawa da Iran a halin yanzu. Trump ya bayyana hakan a fadar White House yayin da yake amsa
Wata ƙungiyar kare haƙƙin bil’adama ta Iran Human Rights (IHR), mai hedikwata a Norway, ta ce Iran ta zartar da hukuncin kisa kan aƙalla mutane 511 tun farkon shekarar 2026.
Hukumar Babban Birnin Tarayya (FCTA) ta ci gaba da rushe gidaje da wasu gine-gine da aka gina a kan hanyoyin ruwa da wuraren da zaizayar ƙasa ke shafar su a
Tsohon Mataimakin Shugaban Ƙasa, Atiku Abubakar, ya ce ba zai janye ƙudurinsa na dawo da tallafin man fetur ba idan ya samu nasara a zaɓen shugaban ƙasa na 2027. Atiku,
Ƙaramin Ministan Tsaro, Bello Matawalle, ya bayyana cewa yana da burin tara wa Shugaba Bola Ahmed Tinubu ƙuri’u miliyan 20 a zaɓen shugaban ƙasa na 2027. Matawalle ya bayyana hakan
Dakarun Rundunar Hadin Gwiwa ta Arewa maso Yamma, Operation FANSAN YAMMA, sun kama wasu mutane uku da ake zargi da safarar makamai tare da ceto mutane shida da aka yi
Hukumar Leken Asirin Kudi ta Najeriya (NFIU) ta gano sabbin hanyoyin da ake amfani da su wajen tara da karkatar da kudade domin tallafa wa ayyukan ‘yan ta’adda a Najeriya.
Daraktan-Janar na Kwamitin Yakin Neman Zaben Shugaban Kasa na jam’iyyar APC, Abdul’Aziz Yari, ya bayyana cewa Shugaba Bola Tinubu zai sake lashe zaben shugaban kasa na 2027. Yari, wanda tsohon
’Yan bindiga sun kai hare-hare a wasu al’ummomi a jihar Zamfara, inda suka kashe mutane da dama, suka jikkata wasu tare da lalata gidaje da kadarori. Hare-haren sun faru ne
Tsohon gwamnan jihar Adamawa, Mohammed Bindow, ya koma jam’iyyar All Progressives Congress (APC), inda ya sake yin rajista a matsayin ɗan jam’iyyar a mazaɓarsa da ke Mubi. Wani jigo a
Farashin gas ɗin girki (LPG) a Najeriya ya ci gaba da kasancewa cikin yanayi na daidaito tun daga watan Yulin 2026, duk da sauye-sauyen farashin danyen mai a kasuwannin duniya.
Gwamnan Jihar Yobe, Mai Mala Buni, ya ce jihar na samar da kusan dabbobi miliyan 10 a kowace shekara, abin da ya sanya ta cikin jihohin da suka fi kowace
Mutane huɗu daga iyali guda sun mutu bayan cin abincin gargajiya mai suna amala a garin Ihima, ƙaramar hukumar Okehi ta Jihar Kogi. Kwamishinan Yaɗa Labarai da Sadarwa na jihar,
Iyalin wani matashi mai shekara 28, Emmanuel Egbedi, daga Kaduna, sun roƙi hukumomin tsaro da sauran masu ruwa da tsaki su taimaka wajen kubutar da shi daga hannun masu garkuwa
Wasu ’yanbindiga sun kai hari a wasu kauyuka da ke karamar hukumar Borgu a jihar Neja, inda suka sace mutane da dama a lokacin da suke gudanar da Sallar Juma’a.
Sanatocin Arewa sun yi kira da a gaggauta kafa rundunar ’yan sandan jihohi, bayan hare-haren ’yan ta’adda da suka kashe sama da mutane 36 a jihohin Adamawa da Sokoto. Sanatocin,
Hukumar Yaki da Cin Hanci da Rashawa ta ICPC ta gano wata sabuwar hukumar da ake zargin an kafa ta ba bisa ka’ida ba. Shugaban ICPC, Musa Aliyu, ne ya
Akalla mutum 48 ne suka rasa rayukansu a wani hatsarin kwale-kwale a yankin Goronyo na jihar Sokoto, yayin da ake ci gaba da neman yara 12 da suka ɓace bayan
Iyayen yara da aka sace a jihar Borno sun gudanar da zanga-zanga a garin Uba domin neman gwamnati ta ceto kusan yara 100 da ake tsare da su a hannun