Mataimakin dan takarar shugaban kasa na Nigeria Democratic Congress (NDC), Rabi’u Kwankwaso, ya bukaci dan takarar shugaban kasa na African Democratic Congress (ADC), Atiku Abubakar, da ya janye burinsa na

Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Akwa Ibom ta fara bincike kan kisan wani mutum da ba a bayyana sunansa ba, wanda wasu mutane suka kama suka ƙona shi har ya mutu
Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Kano ta kama mutane 2 da ake zargi da hannu a kisan fitaccen mai sharhin siyasa, Ibrahim Khalil Danshagamu, wanda aka kai wa hari a gidansa
Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Kano ta cafke mutane 4 bisa zargin hannu a wani lamari da ya shafi wani matashi da ake zargi da yanke yatsarsa domin kai wa wani
Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kan Jama’a, Mohammed Idris, ya ce Shugaba Bola Ahmed Tinubu yana sauraron ra’ayoyin ’yan Najeriya tare da yin la’akari da damuwarsu kafin gwamnati ta
Jam’iyyun siyasa 19 a Jihar Kogi sun sanya hannu kan yarjejeniyar zaman lafiya domin tabbatar da gudanar da zaɓukan 2027 cikin lumana. An sanya hannu kan yarjejeniyar ne a ranar
Rundunar Operation Fansan Yamma ta ce dakarunta sun ceto fararen hula 12 daga hannun ’yan ta’adda a wasu samame daban-daban da suka gudanar a ƙananan hukumomin Kaura Namoda da Tsafe
Ɗan takarar gwamnan Jihar Benue na jam’iyyar PDP, Chief Michael Aondoakaa, ya ce babu wata doka da ta bai wa gwamna damar yin shekaru takwas kai tsaye a kan mulki.
Gwamnan Jihar Oyo kuma ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar Allied Peoples Movement (APM), Seyi Makinde, ya shawarci sarakunan gargajiya a jihar da su nisanci shiga siyasar jam’iyya. Makinde ya
Najeriya ta samu rarar cinikayyar kayayyaki da ƙasashen waje ta Naira tiriliyan 12.60 a cikin kwata na biyu na shekarar 2026, yayin da jimillar cinikayyar ta kai Naira tiriliyan 41.44.

Gwamnan Jihar Katsina, Dikko Radda, ya tabbatar wa Shugaba Bola Tinubu cewa jihar za ta mara masa baya a ƙoƙarinsa na sake lashe zaɓen shugaban ƙasa na 2027. Radda ya
Rundunar sojojin Najeriya ta kama wani matashi mai shekaru 20, Bacha Modu Isah, da ake zargi da yi wa ƴan ta’adda leƙen asiri tare da haɗa kai da su a
Igho “Tiny” Ubiribo, wanda aka fi sani da Ego kuma abokin shahararren mawakin Najeriya Davido ne, ya rasu sakamakon matsalolin da suka biyo bayan wani aikin ƙara girman azzakari da
Rundunar Operation Fansan Yamma ta ce dakarunta sun ceto mutane 25 da ’yan ta’adda suka yi garkuwa da su a wasu ayyukan soji da aka gudanar a jihohin Katsina da
Gwamnan Jihar Oyo, Seyi Makinde, ya bayyana cewa miliyoyin ’yan Najeriya na ci gaba da rayuwa cikin talauci duk da irin ƙoƙarin da suke yi wajen inganta rayuwarsu. Makinde ya
Farashin diesel ya haura ₦2,000 kan lita a Abuja da wasu yankunan Najeriya, lamarin da ya ƙara matsin tattalin arziki ga masu amfani da man. Wani bincike ya nuna cewa
’Yan Najeriya sun nuna damuwa kan yadda kayayyakin jabu da marasa inganci ke yawaita a kasuwanni, tare da yin kira ga hukumomin da ke kula da ingancin kayayyaki da su
Wata ’yar asalin Najeriya, Dokta Ibironke Odumosu-Ayanu, an naɗa ta shugabar Kwalejin Shari’a ta Jami’ar Saskatchewan da ke Canada. Jami’ar ta bayyana cewa Odumosu-Ayanu za ta fara wa’adin shekaru biyar