Gwamnatin Jihar Kano, ƙarƙashin jagorancin Gwamna Abba Kabir Yusuf, ta amince da biyan bashin albashin wata tara ga ma’aikatan tsabtace muhalli 2,369 a faɗin jihar. Wannan biyan haƙƙin da ya
Gwamnatin Jihar Kano, ƙarƙashin jagorancin Gwamna Abba Kabir Yusuf, ta amince da biyan bashin albashin wata tara ga ma’aikatan tsabtace muhalli 2,369 a faɗin jihar. Wannan biyan haƙƙin da ya
A daren Lahadi, ‘yan bindiga sun kai hari a Yan Shuni da ke Jihar Katsina, inda suka jikkata mutum guda, suka sace wasu mazauna garin da dama, tare da yin
Hukumar NAFDAC ta bankado wuraren ajiya guda biyu da ke cike da magungunan da suka lalace a titin Sam Mbakwe, Aba da ke jihar Abuja. Wasu daga cikin magungunan an
Gwamnan Jihar Kaduna, Uba Sani, ya bayyana cewa a babban zaben 2027, masu kada kuri’a za su zabi jam’iyyar All Progressives Congress (APC) “daga sama har kasa.” Gwamnan ya yi
Firaministan Jordan, Jafar Hassan, ya bayyana cewa ba wanda zai iya raba Falasɗinawa da Gaza. Ya ce ganawar da Sarki Abdullah na Jordan ya yi da Shugaban Amurka, Donald Trump,
Babban layin wutar lantarki na Najeriya ya fuskanci wata matsala, lamarin da ya haddasa katsewar wuta a wasu sassan ƙasar. A cikin wata sanarwa da kamfanin rarraba wutar lantarki na
Dakarun Operation Safe Haven (OPSH) sun samu nasarar hana wani yunkurin sace mutane tare da ceto wasu mutum uku a kan hanyar Barkin Ladi zuwa Mangu, a kauyen Mairana da
An gano gawarwakin ƴan gudun hijira 28 kusa da wata cibiyar tsare masu ƙoƙarin ketare iyaka a hamadar kudancin Libya. A cikin wata sanarwa da Ofishin Babban Lauyan Gwamnatin Libya
Jami’an tsaro a Amurka sun bazama domin neman wani ƙaramin jirgin sama mai ɗauke da mutum 10 da ya ɓace a jihar Alaska. Masu kula da harkokin teku a yankin
Gwamnatin Jihar Neja ta ceto yara ƙanana 21 da aka yi niyyar safararsu daga ƙaramar hukumar Magama zuwa ƙasashen Mali da Nijar. An kama yaran ne a Gaidam, Jihar Yobe,
Matatar man Dangote ta rage farashin man fetur daga N950 zuwa N890, tare da fara aiwatar da sabon farashin tun daga jiya, Asabar, 1 ga watan Fabrairu, 2025. A cikin
Rundunar sojin Najeriya ta bayyana cewa dakarunta sun lalata wurare 12 da ake tace man fetur ba bisa ƙa’ida ba a yankin Neja Delta da ke kudancin ƙasar. Cikin wata
Rahotanni daga jihar Zamfara a arewa maso yammacin Najeriya na cewa, wasu ƴan bindiga sun kai mummunan farmaki a masallacin garin Shanawa da ke jihar a daren jiya. Harin ya
Gwamnan jihar Sokoto, Ahmad Aliyu, ya kaddamar da wani shiri na musamman don tallafa wa karatun yara mata a duk faɗin jihar, a wani yunƙuri na rage yawan yaran da
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya tafi Tanzania a ranar Lahadi domin halartar taron ƙoli na Afirka kan makamashi da za a gudanar a Dar es Salaam, babban birnin ƙasar.
Gwamnatin Jihar Sokoto ta sanar da fara biyan mafi ƙarancin albashi na naira 70,000 ga ma’aikatan jihar daga gobe Litinin. Sanarwar ta fito ne daga gwamnan jihar, Ahmad Aliyu, wanda
A kalla mutanen 11 ne suka rasa rayukansu lokacin da wata tankar mai dauke da man fetur ta fashe a kan titin Enugu-Onitsha a ranar Asabar. Tankar, wanda ta samu
Hukumar Yaki da Shan Magungunan Miyagun Kwayoyi ta Kasa (NDLEA), a hadin gwiwa da Kungiyar Magungunan Kimiyya, ta lalata magungunan da suka dade a ajiye a jihar Jigawa, wanda darajarsu
Ƙungiyar Likitoci Ma’aikatan Gwamnati ta Birnin Tarayya (ARD FCTA) ta fara yajin aikin gargadi na kwanaki uku saboda rashin biyan albashi, alawus, da wasu buƙatu da ba a cika ba.
Gwamnatin Tarayya ta amince da kafa sabuwar kwalejin koyon fasaha a Abuja, wanda za a kira da sunan Shugaba Bola Tinubu. Ministan Ilimi, Tunji Alausa, ya tabbatar da wannan a