Rundunar ’yan sandan birnin Tarayya, Abuja, ta bayyana cewa jami’anta sun kashe wani fitaccen ɗan bindiga mai garkuwa da mutane, Dogo Saleh. Kakakin rundunar, SP Josephine Adeh, ta shaida wa
Rundunar ’yan sandan birnin Tarayya, Abuja, ta bayyana cewa jami’anta sun kashe wani fitaccen ɗan bindiga mai garkuwa da mutane, Dogo Saleh. Kakakin rundunar, SP Josephine Adeh, ta shaida wa
Majalisar Wakilai ta bukaci Babban Bankin Najeriya (CBN) da gaggauta dakatar da sabon karin kudaden cire kudi a ATM da kuma janye dakile cire kudi kyauta ga abokan huldar da
Hukumar Yaki da Masu Yi wa Tattalin Arzikin Kasa Ta’annati (EFCC) ta cafke wasu mutane 31, ciki har da Sinawa hudu, bisa zargin hakar ma’adanai ba bisa ka’ida ba a
Tsohon gwamnan Jihar Kaduna, Malam Nasir El-Rufai, ya fice daga jam’iyyar APC mai mulki kuma ya koma jam’iyyar SDP. Bayanai sun nuna cewa ya riga ya mika takardar murabus dinsa
Babbar jam’iyyar adawa a Najeriya, PDP, ta sake ɗage babban taronta na kasa (NEC) zuwa ranar 15 ga Mayu, 2025. Sanarwar hakan na kunshe cikin wata takarda da jam’iyyar ta
Hukumar Kula da Albarkatun Mai ta Ƙasa (NMDPRA) ta ba da lasisi ga wasu kamfanoni uku don buɗe sabbin matatun mai a jihohin Abia, Delta, da Edo. A wata sanarwa
Wasu manoma a jihar Kaduna sun bayyana damuwarsu kan yadda tsadar takin zamani ke barazana ga harkar noma a bana. Manoman sun ce hauhawar farashin takin na iya rage yawan
Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Jihar Ribas (RSIEC) ta bayyana ranar 9 ga Agusta, 2025, a matsayin ranar da za a gudanar da sabon zaɓen shugabannin ƙananan hukumomi a
Sanata mai wakiltar Kogi ta Tsakiya, Natasha Akpoti-Uduaghan, ta gabatar da ƙorafi kan cin zarafi da ta yi zargin Shugaban Majalisar Dattawa, Godswill Akpabio, ya yi mata. Sanata Natasha ta
Wani babban shugaba a cikin ’yan ta’adda ya mika wuya ga dakarun sojojin Najeriya a karamar hukumar Jibia da ke jihar Katsina, inda ya sako mutane 10 da ya yi
‘Yan sanda a Jihar Yobe sun cafke mutum shida da ake zargi da hannu a kisan wasu jami’ansu guda biyu a kauyen Kolere da ke karamar hukumar Fune. Mataimakin Kwamishinan
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya rattaba hannu kan kasafin kudin shekarar 2025 bayan amincewar Majalisar Dokoki ta Kasa. Majalisar ta amince da kasafin Naira tiriliyan 54.99, wanda a baya
Hukumomi sun sanar da ganin jinjirin watan Ramadan a Saudiyya a ranar Juma’a, lamarin da ya tabbatar da cewa azumin watan Ramadan zai fara a ranar Asabar, 1 ga Maris,
Rundunar ‘yan sandan Jihar Kano ta kama mutum 17 bisa zargin su da aikata daba da kuma shirya zanga-zanga. A wata sanarwa da rundunar ta fitar, ta bayyana cewa ta
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya jagoranci taron majalisar koli ta jam’iyyar APC a Abuja, wanda shi ne irinsa na farko tun bayan hawansa mulki a watan Mayu 2024. Taron,
Jam’iyyar NNPP reshen Jihar Kano ta dakatar da wasu mambobinta guda hudu daga Majalisar Dokoki ta Kasa bisa zargin aikata abubuwan da suka ci karo da muradun jam’iyya. Shugaban jam’iyyar
Rundunar ‘yan sandan Jihar Lagos ta cafke wani matashi mai shekaru 23, Gbolahan Adebayo, bisa zargin dukan budurwarsa har lahira. Lamarin ya faru ne a ranar 21 ga Fabrairu, 2025,
Kungiyar Malaman Jami’o’i ta Najeriya (ASUU) reshen Jami’ar Jihar Kaduna (KASU) ta dakatar da yajin aikin da ta fara a ranar 18 ga Fabrairu. Shugaban ASUU na KASU, Dr. Peter
Wata babbar kotun tarayya da ke Legas ta yanke hukunci na ƙarshe kan kuɗaɗe da kadarori da ake alaƙantawa da tsohon gwamnan Babban Bankin Najeriya (CBN), Godwin Emefiele, inda ta
Shugaban Majalisar Karamar Hukumar Munya na Jihar Neja, Aminu Najumei, ya bayyana cewa sakataren majalisar, Daina Usman, wanda aka sace a daren Alhamis, ya samu damar tserewa daga hannun masu