An kashe mutane 486 a mako ukun farkon 2022

Zuwa yanzu, an hallaka Æ´an Najeriya sama da guda 480 a mako ukun farkon wannan shekarar da ake ciki.

Wadannan kashe-kashe dai Æ´an ta’adda ne yawancin suka Æ™addamar da su, musamman na arewa maso yammacin Najeriya inda ya haÉ—a da Sokoto, Zamfara, Kebbi da sauransu.

An samu waɗannan alƙaluman ne daga wani rahoto da jaridar Premium Times ta haɗa a cikin wannan shekarar.

More News

Majalisar dokokin Zamfara ta tsige kakakinta saboda tsanantar rashin tsaro a jihar

Majalisar dokokin jihar Zamfara ta tsige kakakinta, Bilyaminu Moriki, tare da nada Bashar Gummi, a matsayin kakakin majalisar. Hakan ya biyo bayan kudirin da dan...

Ƴan bindiga sun kashe mutane a Katsina

Rundunar ‘yan sandan jihar Katsina ta tabbatar da kisan mutane shida da wasu ‘yan bindiga suka yi a karamar hukumar Faskari a jihar. Jami’in hulda...

Sace-sacen motoci ya yawaita a Adamawa—Ƴan sanda

Ana ci gaba da samun karuwar sace-sacen motoci a jihar Adamawa, kamar yadda rundunar ‘yan sandan Najeriya ta tabbatar. Rundunar ‘yan sandan ta bayyana haka...

Majalisa ta gayyaci jagororin hukumomin tsaro saboda tashe-tashen hankulan da ake fama da su

A ranar Laraba ne majalisar wakilai ta gayyaci ministan babban birnin tarayya, Nyesom Wike, mai baiwa shugaban kasa shawara kan harkokin tsaro, Nuhu Ribadu...