Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, ya ce gwamnatinsa za ta ƙara amfani da fasahar zamani, inganta tattara bayanan sirri da kuma samar da sabbin kayan aikin soja domin ƙarfafa yaƙi
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, ya ce gwamnatinsa za ta ƙara amfani da fasahar zamani, inganta tattara bayanan sirri da kuma samar da sabbin kayan aikin soja domin ƙarfafa yaƙi
Tsohon Kwamishinan Yaɗa Labarai na Jihar Gombe, Alhaji Ibrahim El-Hassan Kwami, ya rasu bayan gajeriyar rashin lafiya. Marigayin wanda shi ne Sarkin Sudan na Kwami, ya taba rike mukamin kwamishina
’Ya’yan tsohon Mataimakin Gwamnan Jihar Bauchi, Sanata Baba Tela, biyu sun rasu a wani mummunan hatsarin mota da ya faru a hanyar Bauchi zuwa Azare. Rahotanni sun ce Mustapha da
Rundunar Operation HADIN KAI ta ce dakarunta sun ceto karin mutane shida da aka sace a Jihar Borno yayin ci gaba da aikin bincike da ceto. Sanarwar da jami’in yada
Wasu da ake zargin mayaƙan Boko Haram ne sun kai hari garin Geidam da ke Jihar Yobe, inda suka ƙone motoci huɗu ciki har da wata babbar mota ɗauke da
Wasu da ake zargin ’yan bindiga ne sun kashe wani tsohon soja tare da yin garkuwa da wata mata a wani hari da suka kai a yankin da ke iyakar
Rundunar sojin Najeriya ta bayyana cewa dakarunta na Operation FANSAN YAMMA sun gano tare da lalata wata haramtacciyar cibiyar ƙera makamai a jihar Kebbi. A wata sanarwa da jami’in yaɗa
Wata babbar kotun tarayya da ke Abuja ta tabbatar da shugabancin jam’iyyar African Democratic Congress (ADC) ƙarƙashin jagorancin tsohon shugaban majalisar dattawa, David Mark. Kotun ta yi watsi da ƙarar da ɗan majalisar wakilai, Leke Abejide, ya shigar kan shugabancin jam’iyyar, inda ta bayyana cewa lamarin ya shafi harkokin cikin gida na jam’iyyar siyasa. Mai […]
Ƙungiyar dillalan mai ta IPMAN ta yi barazanar rufe gidajen mai a faɗin Najeriya idan gwamnatin tarayya ta tilasta musu sayar da man fetur a farashin da ta ƙayyade. Barazanar
Wani rahoto da Ma’aikatar Lafiya da Walwalar Jama’a ta Najeriya ta fitar ya nuna cewa an samu sababbin masu ɗauke da cutar HIV/AIDS sama da dubu 102 a faɗin ƙasar
Ana ci gaba da gudanar da zanga-zangar kyamar baƙi a wasu sassan Afirka ta Kudu, lamarin da ya sa hukumomi suka jibge jami’an tsaro saboda fargabar barkewar rikice-rikice. Shugaban ƙasar,
Rundunar Operation Hadin Kai ta sanar da ceto ɗalibai da malamai 10 da mayaƙan ISWAP suka sace bayan harin da suka kai makarantar sakandaren fasaha ta Lassa a ƙaramar hukumar
Kungiyar Kiristoci ta Najeriya (CAN) a jihohin Arewa 19 da Abuja tare da kungiyar limaman kirista ta Ecumenical Synods of Bishops, Archbishops, Apostles and Senior Clergy sun yi watsi da
Rundunar ’yan sandan Jihar Legas ta kama wani matashi mai shekaru 21 mai suna Samson Onilewaji bayan an same shi da hannun mutum da aka yanke tare da wasu makamai
Rukuni na biyu na yan Najeriya da aka shirya dawo da su gida daga kasar Afrika ta Kudu sun sauka a Filin Jirgin Sama na Murtala Muhammad dake Lagos. Mutanen
Ƴan bindiga sun kai hari ƙauyen Kuda-Kuda da ke ƙaramar hukumar Goronyo a jihar Sokoto, inda suka kashe babban limamin ƙauyen, Liman Audu, tare da wasu mutum uku. Rahotanni sun
Majalisar Dattawan Najeriya ta amince da ƙudirin gyaran kundin tsarin mulki da ke neman kafa rundunar ƴansandan jihohi a faɗin ƙasar. Amincewar ta biyo bayan shekaru ana muhawara kan hanyoyin
Rundunar ’yan sandan jihar Kaduna ta gurfanar da mutum ashirin da huɗu a gaban kotu bisa zargin hannu a kisan wata mata da aka zarga da satar yaro a yankin
Sufeto Janar na ’Yan Sandan Najeriya, Tunji Disu, ya gargadi jami’an rundunar da su guji gudanar da ayyukan kafafen sada zumunta ba tare da izini ba yayin da suke cikin
Dakarun Operation HADIN KAI da ke ƙarƙashin rundunar haɗin gwiwa ta Arewa maso Gabas sun kuɓutar da mutane sama da arba’in da bakwai daga hannun mayaƙan ISWAP a jihar Borno.