Yayin da dakarun Operation Lake Sanity 2 ke kara kai hare-hare, rundunar hadin gwiwa ta Multinational Joint Task Force (MNJTF) ta yi nasarar karɓar ‘yan ta’addar Boko Haram 263 da
Yayin da dakarun Operation Lake Sanity 2 ke kara kai hare-hare, rundunar hadin gwiwa ta Multinational Joint Task Force (MNJTF) ta yi nasarar karɓar ‘yan ta’addar Boko Haram 263 da
Shugaba Bola Tinubu ya amince da N70,000 a matsayin mafi karancin albashi ga ma’aikatan Najeriya, inda ya yi alkawarin sake duba dokar mafi karancin albashi na kasa duk bayan shekaru
Majalisar dattawa ta tsige Sanata Mohamed Ali Ndume (Borno ta Kudu) a matsayin babban mai tsawatarwa, inda ta maye gurbinsa da Sanata Tahir Mungono (Borno North). An yanke hukuncin ne
Wani gini mai hawa biyu na makarantar Saint Academy da ke Jos ya ruguje, inda dalibai da dama ake fargabar abin ya rutsa da su. Ginin da ya kunshi ajujuwa
Hon. Olaide Akinremi Jagaba mamba a majalisar wakilai ta Najeriya dake wakiltar mazaɓar Ibadan North a majalisar ya mutu. Kawo yanzu babu cikakken bayani kan rasuwar mamacin. Sai dai majalisar
Wani bincike da aka gudanar a baya-bayan nan ya nuna cewa matsakaicin farashin iskar gas din girki a Najeriya ya yi sauko zuwa mafi karanci farashi cikin watanni hudu da
A safiyar ranar Asabar ne wani dan kunar bakin wake ya kai hari a wani daurin aure a garin Gwoza na jihar Borno, inda ake fargabar mutuwar mutane da dama.
Wasu ‘yan bindiga sun yi garkuwa da Hajiya Halima Adamu, mahaifiyar fitaccen mawakin Hausa, Dauda Adamu da aka fi sani da Rarara. Rahotanni sun nuna cewa an yi awon-gaba da
Shugaban kasa Bola Tinubu a ranar Laraba ya bukaci ‘yan Najeriya da su nuna goyon bayansu da yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyi, a wani shiri na hukumar yaki
Wasu ‘yan bindiga sun kai hari tare da kashe mataimakin shugaban jami’ar Usmanu Danfodiyo da ke Sakkwato, Farfesa Yusuf Sa’idu. Jami’ar wadda ta bayyana rasuwar Saidu a wata ‘yar gajeriyar
Gwamnatin Najeriya ta saka jiragen shugaban ƙasa guda uku a kasuwa a wani yunkuri da mahukunta suka bayyana da cewa zai rage yawan kuɗaɗen da ake kashewa wajen kula da
Gwamnatin jihar Kano ta ce hukuncin da wata babbar kotun tarayya karkashin jagorancin mai shari’a Abdullahi Muhammad Liman ta yanke a safiyar ranar Alhamis ya nuna cewa har yanzu Alhaji
A ranar Juma’a ne shugaba Bola Tinubu ya karbi bakuncin daraktan hukumar binciken manyan laifuka ta kasar Amurka (FBI), Christopher Asher Wray, inda ya tabbatar masa da cewa Najeriya na
Wata babbar kotun jihar Delta dake zamanta a Asaba a ranar Talata ta yanke wa Sufeta Ubi Ebri na rundunar ‘yan sandan Najeriya hukuncin kisa kan zargin kisan kai. Kotun
Gwamnatin tarayya ta ayyana ranar Laraba 12 ga watan Yuni a matsayin ranar hutu domin bikin ranar dimakwaradiya. Ministan harkokin cikin gida Olubunmi Tunji-Ojo ya ayyana haka a madadin gwamnatin
Mutum 50 ake fargabar an kashe sannan aka sace wasu da ba a san adadinsu ba sakamakon harin da ‘yan bindiga suka kai a jihar Katsina da ke arewacin Najeriya.
Ranar Litinin din nan ce ranar da hukumomin ƙasar Saudiyya suka tsayar mastayin ranar cikar waadin kammala jigilar maniyyata aikin Hajjin bana daga kowace kusurwa ta duniya. Da karfe 12
Gwamnonin jihohin Najeriya 36 sun ce kudirin biyan mafi karancin albashi na Naira 60,000 da gwamnatin tarayya ta yi ba zai dore ba kuma ba za su iya aiwatarwa ba.
Fadar shugaban kasa ta bayyana a matsayin karya ne labarin da ake yadawa cewa ministan kudi kuma ministan tattalin arziki Wale Edun ya gabatar da N105,000 a sabon tsarin mafi
Babban Bankin Najeriya (CBN) ya ce ya kwace lasisin gudanarwa na bankin Heritage. A wata takarda da bankin ya fitar, ya ce ya ɗauki matakin ne “domin tabbatar da ingantaccen