Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ziyarci Rauf Aregbesola tsohon gwamnan jihar Osun a gidansa dake jihar. A wani bidiyo da ya wallafa a shafinsa na X da aka
Karanta sababbin labarai da rahotanni daga Arewacin Najeriya a cikin harshen Hausa a AREWA News. Mun kawo maku bayanan da suka shafi siyasa, kasuwanci, al’amura da kuma harkokin jama’a a yau da kullum.
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ziyarci Rauf Aregbesola tsohon gwamnan jihar Osun a gidansa dake jihar. A wani bidiyo da ya wallafa a shafinsa na X da aka
Rundunar ’yan sandan jihar Legas ta sake kama wani ɗan fursuna mai suna Kabiru Oyedun, wanda ya tsere daga gidan gyaran hali na Ilesa da ke jihar Osun. Oyedun, ɗan
Mutane aka bada rahoton an jikkata bayan da jami’an rundunar yan sandan birnin tarayya Abuja sun harba barkonon tsohuwa domin tarwatsa yan asalin Birnin Tarayya Abuja da suke gudanar da
Wasu da ake zargin ‘yan bindiga ne sun hallaka mutane huɗu, ciki har da sojoji biyu, a wani hari da suka kai kauyen Ijaha Ikobi da ke ƙaramar hukumar Apa
Gwamnonin da aka zaɓa ƙarƙashin jam’iyyar APC mai mulki a Najeriya sun bayyana goyon bayansu ga shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu domin sake tsayawa takarar shugabancin ƙasa a zaɓen 2027.
Wata kungiya mai suna Coalition for Good Governance and Accountability in the North-West (COGGAN), wacce ke fafutukar inganta shugabanci a yankin Arewa maso Yamma, ta bukaci Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda
Makiyaya biyu mace da namiji aka bada rahoton an kashe su a wajejen garin Tahore dake ka karamar hukumar Bokkos ta jihar Plateau. Wasu makiyaya dake yankin sun ce an
Hukumar Gidajen Gyaran Hali ta Najeriya ta ce jami’anta sun fara farautar wasu fursunoni 7 da suka tsere daga gidan gyaran hali dake Ilesa a jihar Osun da tsakar daren
Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya dawo Abuja bayan ziyarar da yakai birnin Rome na kasar Italiya inda ya halacci bikin kaddamar da Fafaroma Leo XIV. Jirgin shugaban kasar ya
Rundunar yan sandan jihar katsina ta ce jami’anta sun ceto wasu fasinjoji 5 da yan bindiga suka yi garkuwa da su a karamar hukumar Faskari ta jihar. Abubakar Aliyu mai
Wasu matasa a garin Ibadan, babban birnin jihar Oyo, sun gudanar da zanga-zanga a ranar Talata a sakatariyar gwamnatin jihar, bayan harbin bindiga daga hannun wani dan sanda ya kashe
Dakarun sojan Najeriya dake karkashin rundunar samar da tsaro a jihar Plateau ta Operation Safe Haven sun kashe wasu mutane biyu da ake zargin yan bindiga ne a kusa da
Masu garkuwa da mutane sun kashe, Nelson Adepoyigi shugaban jam’iyar APC na mazabar Ifon 5 a karamar hukumar Ose ta jihar Ondo. A yan kwanakin da suka wuce aka dauke
Akalla mutane yan kasuwa 37 ne suka mutu a wani hatsarin jirgin ruwa garin Gbajigo-Mudi dake jihar Kwara. Yan kasuwar na kan hanyarsu ta dawowa daga kasuwar mako a jihar
Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya isa birnin Rome inda zai halarci bikin nada sabon Fafaroma Leo XIV a matsayin jagoran mabiya cocin katolika na duniya. A cikin wata sanarwa
Wasu da ake zargin yan fashin daji ne sun yi garkuwa da manoma hudu a kauyen Tudun Moriki dake karamar hukumar Zurmi ta jihar Zamfara. A cewar Zagazola Makama dake
Kungiyar ISWAP mai da’awar jihadi ta kashe mutane 23 da suka hada da manoma da masunta a kauyen Malam Karanti, wanda ke da nisan kilomita biyar daga garin Baga a
Gwamnan Jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum, ya sanar da rufe sansanin ‘yan gudun hijira na Muna da ke Maiduguri, wanda ya dauki tsawon shekaru goma yana karbar dubban mutane
Yan sanda sun kama wasu mata su hudu Nonye Osi, Akintan Adedayo, Elizabeth Bishop a Bukola Oladapo, da kuma wani namiji, Jimoh Bashiru bayan da aka same su da hada
Shugaban rukunin kamfanonin BUA, Alhaji Abdul Samad Rabiu, ya bayyana cewa kamfaninsa zai ci gaba da rage farashin shinkafa da sauran kayan abinci a Najeriya, yana mai cewa farashin ya