Hakkin mallakar hoto Getty Images Barcelona da Real Madrid za su ci gaba da sa kwazo da zarar an ci gaba da gasar La Liga ta shekarar nan ba ‘yan
Karanta sababbin labarai da rahotanni daga Arewacin Najeriya a cikin harshen Hausa a AREWA News. Mun kawo maku bayanan da suka shafi siyasa, kasuwanci, al’amura da kuma harkokin jama’a a yau da kullum.
Hakkin mallakar hoto Getty Images Barcelona da Real Madrid za su ci gaba da sa kwazo da zarar an ci gaba da gasar La Liga ta shekarar nan ba ‘yan
Hakkin mallakar hoto Getty Images Liverpool za ta ci gaba da sa kaimi na lashe kofin Premier bana, inda za ta kara da Everton ranar 21 ga watan Yuni da
Hakkin mallakar hoto Getty Images Watakila Juanma Lillo ya kama aikin mataimakin Guardiola a Manchester United, bayan da ya bar aikin horar da Qingdao Huanghai ta China. Dan kasar Spaniya
Hakkin mallakar hoto @JIDESANWOOLU Kwana 100 da ɓullar cutar korona Najeriya, annobar wadda aka fara gano ta ranar 27 ga watan Fabrairu, a jikin wani baturen ƙasar Italiya, zuwa yanzu
Hakkin mallakar hoto Buhari Sallau Image caption Buhari ya jajantawa mutanen Katsina Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya jajantawa al’ummar jiharsa ta Katsina kan hasarar rayukan da aka samu sakamakon hare-haren
Ministan kiwon Lafiya, Osagie Ehanire, ya bayyana cewa mafi yawan masu cutar Coronavirus babu wata alama a jikin su mai nuna su na dauke da ciwon. “Kashi 80 bisa 100
Hakkin mallakar hoto Getty Images —BBC Hausa Ranar 3 ga watan Yuni ne Real Madrid ta lashe kofin Zakarun Turai na Champions League na 12, bayan da ta doke Juventus
Kusan shekaru 4 kenan da gwamnatin Najeriya ta kaddamar da shirin ba da tallafi ga marasa karfi da nufin yaki da talauci a kasar. Sai dai an yi ta samun
An Samu Karin Mutane 307 Masu Dauke Da Cutar A Nijeriya …yanzu adadin masu dauke da cutar a Nijeriya sun haura dubu goma Lagos-188 FCT-44 Ogun-19 Kaduna-14 Oyo-12 Bayelsa-9 Gombe-5
Hakkin mallakar hoto Alamy Image caption ‘Idan zan yi waka ba na tunanin samari da ‘yan mata kawai’ Tun bayan da bidiyon gasar rawar matan aure ya zama ruwan dare
Hakkin mallakar hoto ARLOMAGICMAN/GETTY IMAGES Image caption Kuwait City, babban birnin kasar Kuwait Amurka za ta sayar wa Kuwait makamai masu linzami samfurin Patriot guda 84 tare da wasu makaman
Hakkin mallakar hoto BUHARI SALLAU Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya yi ikirarin cewa har yanzu yana kan bakansa cewa duk wanda aka kama da laifin cin hanci sai ya sha
Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa karin yan Najeriya 69 aka kwaso daga kasar Lebanon a ranar Lahadi da taimakon gwamnatin kasar Lebanon. Ministan harkokin waje Geoffrey Onyeama shi ne ya
Hakkin mallakar hoto Getty Images Image caption Ibrahimovic ya zura kwallo hudu a wasa 10 da ya buga wa AC Milan AC Milan ta ce dan wasanta Zlatan Ibrahimovic ya
Hakkin mallakar hoto Getty Images Image caption An samu ƙaruwar kai hare-hare kan dakarun gwamnati a ‘yan makwannin nan Ƙungiyar Taliban ta ba da sanarwar tsagaita wutar kwana uku da
Hakkin mallakar hoto Getty Images Wakilin Paul Pogba Mino Raiola ya soma tattaunawa da Juventus a kan komawar dan wasan kungiyar a bazara, amma Real Madrid da Juventus dukka suna
Hakkin mallakar hoto Nigerian Army Image caption Rundunar sojan Najeriya ta ce ta lalata sansanoninsu da dama Dakarun rundunar Hadarin Daji ta sojojin Najeriya sun yi nasarar kashe ‘yan fashi
WASHINGTON, D.C — Musulmi a fadin duniya na shirin shagulgulan zagayowar daya daga cikin bukukuwansu mafiya girma duk kuwa da kalubalen cutar corona. Bukin na karamar Sallah ta Eid al-Fitr
Hakkin mallakar hoto Getty Images Chelsea, Manchester United da kuma Leicester sun tuntubi wakilin dan wasan Barcelona Philippe Coutinho domin dauko shi a bazara, sai dai dan wasan na Brazil
Hakkin mallakar hoto Getty Images Majalisar Malaman addinin Musulunci da ke jamhuriyar Nijar ta ce ranar Asabar ne Sallah karama a jamhuriyar bayan ganin jaririn wata a garuruwa biyar a