Asalin hoton, Getty Images Bayanan hoto, Romelu Lukaku shine wanda ya ci kwallo a karancin lokaci a Inter a dakika 60 a wasa 80 da ya yi mata Chelsea ta
Karanta sababbin labarai da rahotanni daga Arewacin Najeriya a cikin harshen Hausa a AREWA News. Mun kawo maku bayanan da suka shafi siyasa, kasuwanci, al’amura da kuma harkokin jama’a a yau da kullum.
Asalin hoton, Getty Images Bayanan hoto, Romelu Lukaku shine wanda ya ci kwallo a karancin lokaci a Inter a dakika 60 a wasa 80 da ya yi mata Chelsea ta
Phil Foden ba zai fara buga wa Manchester City wasannin Premier League na bana ba, sakamakon raunin da ya yi a Euro 2020. Foden, mai shekara 21, ba zai buga
Asalin hoton, @NgrSenate Majalisar dattawan Najeriya ta ƙaryata rahotannin da ke cewa ƴan majalisar sun bayar da shawarar ƙirkiro wasu sabbin jihohi 20. Majalisar ta ce an yi wa kwamitin
Asalin hoton, Getty Images Sanarwar da Barcelona ta fitar a yammacin Alhamis ta girgiza duniyar ƙwallon ƙafa. Wannan na zuwa ne yayin da fitaccen ɗan wasan na Argentina mai shekara
Asalin hoton, PDP Kwamitin amintattu na babbar jam’iyyar hamayya a Najeriya PDP, ya kammala wani zama da ya yi ba tare da cimma matsaya ba a kan murabus din da
Asalin hoton, AFP Cikin jerin wasikun da muke samu daga ƴan jaridar Afirka, ɗan jaridar Kenya Waihaga Mwaura ya yi nazari kan yadda masu bayar da bashi ke fusata jama’a
Kungiyar Amnesty Int’l, ta zargi jami’an tsaron Najeriya da amfani da karfi fiye da kima a kan fararen hula masu neman ballewa a yankin kudu maso gabashin kasar. Kungiyar ta
Daga Reality Check team BBC News Asalin hoton, Reuters Bayanan hoto, Tashin hankali ya ƙaru a farkon watan nan a birnin Ƙudus Iyalan Falasɗinawa da ke fuskantar kora daga gidajensu
Asalin hoton, Other A ranar Litinin ne Babban sufeto janar na ƴan sandan Najeriya Usman Alkali Baba, ya amince da naɗin DCP Tunji Disu a matsayin sabon shugaban tawagar tattara
VOA Hausa — Sai dai iyayen yaran sun roki gwamnatin Kano da ta kara kaimi wajen neman sauran yaran da har yanzu ke hannun miyagu. Jimillar caji 38 ne aka
Asalin hoton, EPA Bayanan hoto, Taliban ta kama yankuna da dama a Afghanistan a wata biyu da ya wuce fiye da yadda ta yi a baya tun bayan kifar da
Dubban mutane masu adawa da matakan yaki da corona a tarayyar Jamus, sun gudanar da zanga-zanga a birnin Berlin, duk da matakan da hukumomin kasar suka dauka na haramta zanga-zangar.
Burtaniya da Amurka sun yi amanna da cewa Iran ce ta kai harin nan na ranar Alhmais kan wani jirgin ruwan dakon mai, da kamfanin wani attajirin Isra’ila ke tafiyarwa,
Tsohon Shugaban Hukumar Zaɓen Najeriya, Farfesa Attahiru Muhammad Jega, ya yi kira ga ‘yan Najeriya su dawo daga rakiyar manyan jam’iyyun ƙasar na APC da PDP, saboda yadda suka kasa
Kamfanonin guda biyu sun dauki wannan mataki ne ba tare da shawarartar juna ba, sai dai kamfanin google ya ce dokar za ta shafi ma’aikatantan ta da ke Amirka ne
Babban bankin Najeriya CBN, ya ce dalilin da ya sa ya haramta sayar da dala da sauran kudaden kasashen waje ga masu hada-hadar canji a kasar shi ne, ana amfani
Asalin hoton, Instagram/ Tauraruwar fina-finan Kannywood Maryam Yahaya ta bayyana cewa tana fama da cutar maleriya da taifod, shi ya sa aka ji ta shiru ba ta fitowa a fina-finai.
Asalin hoton, Getty Images Bayanan hoto, Newcastle na kokarin dauko Tuanzebe Manchester United za ta dauki dan wasan Real Madrid da Faransa Raphael Varane a kwangilar shekara hudu a zabin
Masu satar mutane a Najeriya sun fara fitowa baro-baro suna umurtar dangin wadanda suka kama da su biya su kudin-fansa ta banki. Wannan alamari na faruwa ne a Abuja, babban
Asalin hoton, Getty Images Kungiyar Barcelona ta sanar ranar Litinin cewar ta sasanta da Neymar kan takaddamar da ke tsakaninta da wasan tawagar Brazil. Dan kwallon Brazil da Barcelona sun