Kungiyar Likitoci Masu Neman Kwarewa ta NARD tayi barazanar tsunduma yajin aiki matuƙar gwamnatin tarayya ta gaza biya bukatun kungiyar cikin makonni biyu. NARD ta bayar da wa’adin ne a
Karanta sababbin labarai da rahotanni daga Arewacin Najeriya a cikin harshen Hausa a AREWA News. Mun kawo maku bayanan da suka shafi siyasa, kasuwanci, al’amura da kuma harkokin jama’a a yau da kullum.
Kungiyar Likitoci Masu Neman Kwarewa ta NARD tayi barazanar tsunduma yajin aiki matuƙar gwamnatin tarayya ta gaza biya bukatun kungiyar cikin makonni biyu. NARD ta bayar da wa’adin ne a
An dage kididdigar yawan jama’a ta 2023, wadda aka shirya gudanarwa tun daga ranar 3 zuwa 7 ga Mayu, 2023, kuma gwamnati mai zuwa za ta tsayar da wata sabuwar
Zaɓaɓɓen shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya karbi bakuncin gwamnonin PDP a gidan gwamnati na Defense House dake Abuja. Gwamnan jihar Rivers Nyesom Wike da takwaransa na jihar Oyo, Seyi
Gwamnatin tarayya a ranar Juma’a ta yi kira ga hukumomin da abin ya shafa a kan iyakokin kasar Sudan da su samar da yanayin jin dadin jama’a ga ‘yan kasar
An ayyana ranar Litinin 1 ga watan Mayu a matsayin ranar hutu domin bikin ranar ma’aikata ta bana. Ministan harkokin cikin gida, Rauf Aregbesola ne ya bayyana hakan a ranar
Akalla mutane 10 ne suka gone kurmus har lahira a ranar, Alhamis bayan da wata tanka dake dauke da mai ta faɗi a mahadar dake kan Titin Bauchi a ƙaramar
Wata babbar kotun tarayya dake Abuja taki yarda ta bayar da belin, Tukur Mamu mamallakin kamfanin jaridar Desert Herald. Ana zargin Mamu da karbar kuɗin fansa har dalar Amurka 120,000
Majalisar Tattalin Arziki ta Kasa ta sanar a ranar Alhamis a Abuja cewa ta yanke shawarar cewa ba za a cire tallafin man fetur ba, kamar yadda aka tsara a
Rahotannin da muke samu na nuna cewa gobara ta lalata shaguna sama da 150 a kasuwar ‘Yan Katako da ke Sabon Gari, Zariya a Jihar Kaduna. Gobarar ta tashi ne
Sojoji 2 da wasu mutane 15 aka bada rahoton an kashe a wani hari da wasu yan bindiga suka kai kan wasu ƙauyuka uku dake karamar hukumar Apa ta jihar
Mark Zuckerberg, mamallakin Facebook, ya bayar da sanarwar cewa masu amfani da WhatsApp daga ranar Talata za su iya amfani da akawun ɗinsu na WhatsApp a kan wayoyi har guda
Rahotanni da muke samu na nuna cewa gwamnatin tarayya ta fara ɗebe ɗaliban Najeriya da suka tsangare a Sudan a dalilin yaƙin da ake gwabzawa. Ɗaliban dai sun ɗebi kwanaki
Guguwa mai karfi ta lalata gidaje da dukiya ta miliyoyin naira a unguwannin Nayi Nawa da Pawari a karamar hukumar Damaturu ta jihar Yobe. Bala’in guguwar ya raba daruruwan mutane
Rahotannin da muke samu sun nuna cewa har yanzu ba a fara ɗebe ƴan Najeriya da ke Sudan ba duk da alkawarin da gwamnati ta yi. In ba a manta
Yan sanda uku ne aka rawaito sun mutu a wani hatsarin mota a Kidanda dake karamar hukumar Giwa ta jihar Kaduna. LYan sandan na kan hanyarsu ta komawa Giwa ne
Gwamnan jihar Taraba, Darius Ishaku ya nemi afuwar mutanen Taraba h waɗanda ya batawa a tsawon wa’adinsa na shekara 8. Ishaku ya nemi ayi masa afuwa ne yayin taron addu’ar
Zaɓaɓɓen Shugaban Najeriya Alhaji Bola Ahmed Tinubu ya samu dawowa gida Najeriya bayan shafe makonni yana hutu a kasar waje. A cikin hutun nasa, ya yi amfani da wannan damar
Kungiyar Matasan Arewa mai suna Arewa Youth Consultative Forum ta yi gargadi game da halin da ƴan Najeriya da ke Sudan ke ciki. Cikin wata takarda da kungiyar ta fitar,
Hukumar yaki da cin hanci a Najeriya EFCC ta ce a yanzu hankalinta zai koma kan waɗanda ke fakewa da gina estet wajen cin kudaden haram. Yayin da yake jawabi
Wani matashi dan shekara 20 mai suna Salisu Tasiu Muhammad ya nutse a kududdufin Bakin Gada dake garin Bunkure a karamar hukumar Bunkure ta jihar Kano. Mai magana da yawun