‘Yan majalisar wakilai na neman a sake duba albashinsu da alawus-alawus, biyo bayan cire tallafin man fetur da kuma halin da tattalin arzikin kasar ke ciki a halin yanzu. Rahotanni
Karanta sababbin labarai da rahotanni daga Arewacin Najeriya a cikin harshen Hausa a AREWA News. Mun kawo maku bayanan da suka shafi siyasa, kasuwanci, al’amura da kuma harkokin jama’a a yau da kullum.
‘Yan majalisar wakilai na neman a sake duba albashinsu da alawus-alawus, biyo bayan cire tallafin man fetur da kuma halin da tattalin arzikin kasar ke ciki a halin yanzu. Rahotanni
Dan majalisar wakilai mai wakiltar mazabar Tangaza/gudu ta jihar Sokoto a majalisar wakilai ta tarayya, Hon. Sani Yakubu ya ce ‘yan bindiga daga Nijar da Mali da Libya da takwarorinsu
Kuwait za ta buga Alkur’ani 100,000 a harshen Sweden. Ta ce za ta yi hakan ne domin jaddada yadda tsarin Musulunci yake da kuma hakurin zamantakewa tsakanin bil adama, a
Majalisar wakilai ta yi kira ga gwamnatin tarayya da ta janye hanin da tayi na hana sayar da man fetur a garuruwan da suke da tazarar kilimita 20 daga kan
Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya gana da gwamnonin da suka yi mulki tare a shekarar 1999. Ganawar da yayi da tsofaffin gwamnonin ta gudana ne a fadar shugaban kasa
Wani matashi dan shekara 21 da ake zargi da yin barna a taransifoma mai suna Timothy Marcus ya tsallake rijiya da baya a jihar Jigawa. Lamarin ya faru ne a
Wasu ‘yan bindiga dauke da makamai a hanyar Gusau zuwa Sokoto a karamar hukumar Bungudu ta jihar Zamfara sun kashe ‘yan sanda hudu. A cewar wani dan unguwar mai suna
Gwamnan jihar Borno, Babagana Umara Zulum ya hana sana’ar baban bola ko kuma yan gwangwan a dukkanin kananan hukumomin jihar 27. Gwamnan ya sanar da hanin ne a kokarin dakile
Jami’an tsaron bijilante dake unguwar Gurungawa a karamar hukumar Kumbotso ta jihar Kano sun kama wasu mutane hudu da ake zargi da satar karnuka da kuma agwagwi. Kwamandan bijilante na
Gwamnonin jam’iyar PDP za su gudanar da wata ganawa ranar Talata domin tattauna halin da al’amura ke gudana a Najeriya. A cikin wata sanarwa ranar Litinin dake sanar da taron,
Gwamnatin Jihar Kano karkashin Injiniya Abba Kabir Yusuf ta amince da naɗa Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa a matsayin babban kwamandan Hisbah na jihar. A baya dai malamin ya taɓa riƙe
Dan majalisar wakilai ta tarayya mai wakiltar kananan hukumomin Jos South and Jos North, Dachung Musa Bagos ya shawarci mutanen mazabar sa da su yi amfani da damar da kudin
Gwamnan jihar Filato Caleb Mutfwang ya kafa dokar hana fita ta sa’o’i 24 a karamar hukumar Mangu sakamakon hare-haren da suka kai ga asarar rayuka da dukiyoyi a yankin. A
A yau Lahadin ne jami’an farin kaya na DSS suka musanta cewa sun kama Sanata Abdulaziz Yari ne saboda ya ki amsa kiran wayar shugaban kasa Bola Tinubu. Kakakin hukumar
Gwamnan jihar Niger, Umar Bago ya ce dukkanin makarantun da aka rufe a wasu sassan jihar saboda matsalar tsaro za a sake bude su. Bago ya fadi haka ne a
Hatsarin wata babbar mota ya hallaka akalla mutane hudu a Dutse-Baupma dake kallon gidan man AYM Shafa akan titin Dutse-Bwari a yankin Bwari dake birnin tarayya Abuja. Hatsarin ya faru
Dakarun Operation Hadarin Daji sun ceto mutane 24 da aka yi garkuwa da su tare da kawar da masu garkuwa da mutane a jihar Zamfara. Hakan ya fito ne a
Gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal Dare ya sanya hannu kan wata doka ta musamman da ta sauya fasalin ma’aikatun gwamnatin jihar daga 28 zuwa 16. A cewar Sulaiman Bala Idris
Sojojin rundunar Operation Hadarin Daji sun samun nasarar ceto wasu mutane 24 da yan bindiga suka yi garkuwa da su a karamar hukumar Maru ta jihar Zamfara. Sojojin sun samu
Shugaban Hukumar Korafe-korafen Jama’a da Yaki da Cin Hanci da Rashawa ta Jihar Kano, Muhuyi Rimingado, ya ce wani bincike da aka gudanar game da bidiyon dala ma Ganduje. Ya