Farashin litar man fetur ya karu zuwa akalla N617 kan kowace lita Ziyarar da wakilin jaridar Daily Trust ya kai wani gidan man NNPCL dake Abuja da safiyar ranar Talata
Karanta sababbin labarai da rahotanni daga Arewacin Najeriya a cikin harshen Hausa a AREWA News. Mun kawo maku bayanan da suka shafi siyasa, kasuwanci, al’amura da kuma harkokin jama’a a yau da kullum.
Farashin litar man fetur ya karu zuwa akalla N617 kan kowace lita Ziyarar da wakilin jaridar Daily Trust ya kai wani gidan man NNPCL dake Abuja da safiyar ranar Talata
Tarayyar Turai (EU) ta ba da tallafin karatu na mastas ga matasan Najeriya 135 a karkashin shirin Erasmus Mundus na 2023. Ms Samuela Isopi, jakadiyar Tarayyar Turai a Najeriya ce
A ranar Litinin ne gwamnatin tarayya ta tabbatar da bullar cutar anthrax a Najeriya, inda ta bayyana cewa an gano cutar a wata gona da ke jihar Neja. A ranar
Jam’iyar APC ta dage taron shugabanninta da kuma na kwamitin zartarwar jam’iyar. Abubakar Kyari, shugaban rikon jam’iyar shi ne ya fadawa manema labarai haka bayan wani taron gaggawa na shugabannin
Ma’aikatar aikin gona da raya karkara ta tarayya ta tabbatar da bullar cutar Anthrax a wasu gidajen gona a jihar Niger. Amma kuma gwamnatin ta gaza bayyana sunayen gonakin da
Ambaliyar ruwa ta lalata gidaje da dama a Gusau babban birnin jihar Zamfara, biyo bayan mamakon ruwan sama da aka yi a yammacin Lahadi. An rawaito cewa ruwan sama da
Rundunar ‘yan sandan Najeriya (NPF), ta kama wata mata ‘yar jihar Anambra da ke yi wa mahaifiyarta tsohuwa duka. An dauki hotonta ne a cikin wani faifan bidiyo tana dukan
A cigaba da shari’ar zaben gwamnan jihar Kano jami’in jam’iyar APC mai karbar sakamakon zaben gwamnan, Rabiu Sulaiman Bichi ya ce ɗan takarar gwamna a ƙarkashin jam’iyar APC, Nasiru Yusuf
Gwamnatin jihar Anambra ta samu nasarar ceto wata matashiya mai shekaru 19 da wasu da ake zargin wasu matasa da yara su 6 sun yi mata fyade a Anam dake
Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima da kuma tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar sun haɗu a wurin ɗaurin aure a Abuja ranar Asabar. Irin wannan haɗuwa da ba kasafai ba
Gwamnan jihar Imo, Hope Uzodimma ya amince da karin mafi karancin albashi ga ma’aikatan jihar zuwa 40000 domin rage raɗaɗin cire tallafin man fetur. Uzodimma lokacin da yake jawabi ga
Matar shahararren dan kasuwar nan, Alhaji Dahiru Barau Mangal ta rasu. Hajiya Aisha Dahiru Mangal ta rasu a wani asibiti dake Abuja da maraicen ranar Asabar bayan gajeriyar rashin lafiya.
Gwamnatin tarayya ta gurfanar da Godwin Emefiele, gwamnan babban bankin Najeriya da aka dakatar,bisa tuhume-tuhume biyu da suka hada da mallakar makamai ba bisa ka’ida ba. An gurfanar da shi
Rundunar ‘yan sandan jihar Katsina ta kama wani da ake zargin dan damfara ne da ya kware wajen damfarar jama’a wadanda ba su ji ba gani ba ta hanyar amfani
Hukumar EFCC dake yaki da masu yiwa tattalin arzikin kasa ta’annati ta ce jami’anta sun kama wasu yan kasar China 13 kan zargin hakar ma’adanai ba bisa ka’ida ba a
Wani jirgin bayar da horo na rundunar sojan saman Najeriya ya fado a Makurdi babban birnin jihar Benue. A wata sanarwa da mai magana da yawun rundunar sojan saman Najeriya,
Kwamanda rundunar tsaron haɗin gwiwa ta Operation Hadin Kai a yankin arewa maso yamma General I.S Ali ya ce mayakan Boko Haram 8 ne suka mika wuya ga rundunar a
Wasu da ake zargin masu garkuwa da mutane ne sun kashe wani dan kasuwa daga kauyen Balele da ke karamar hukumar Ningi a jihar Bauchi mai suna Chinonsi Ugwu. Rahotanni
Rundunar yan sandan jihar Anambra da haɗin gwiwar yan bijilante na jihar sanar da sun kashe masu garkuwa da mutane su biyu a wani farmaki da suka kai kauyen Ichida
Hukumar tsaro ta farin kaya wato DSS ta ce ta gurfanar da tsohon shugaban Babban Bankin Najeriya CBN, Godwin Emefiele a gaban kotu. Hukumar ta sanar da haka ne a