Wani jami’in ma’aikatar harkokin wajen Amurka ya sanar a jiya Alhamis cewa, kasar Amurka ta yi hayar jirgin da zai kwashe wasu kananan ma’aikatanta daga Jamhuriyar Nijar. Jirgin wanda kuma
Karanta sababbin labarai da rahotanni daga Arewacin Najeriya a cikin harshen Hausa a AREWA News. Mun kawo maku bayanan da suka shafi siyasa, kasuwanci, al’amura da kuma harkokin jama’a a yau da kullum.
Wani jami’in ma’aikatar harkokin wajen Amurka ya sanar a jiya Alhamis cewa, kasar Amurka ta yi hayar jirgin da zai kwashe wasu kananan ma’aikatanta daga Jamhuriyar Nijar. Jirgin wanda kuma
Kwanturolan hukumar shige da fice ta Najeriya (NIS) mai kula da rundunar Jibia ta musamman a jihar Katsina, Mustapha Sani, ya gargadi ‘yan Najeriya kan yin balaguro zuwa Jamhuriyar Nijar.
Tsohon shugaban mulkin soja a Najeriya Janar Abdulsalami Abubakar da Sarkin Musulmi Sa’ad Abubakar na III sun isa ƙasar Nijar don yin sulhu. Idan ba a manta ba a ƴan
Uwargidan shugaban kasa, Oluremi Tinubu ta ziyarci tsohon shugaban kasa, Muhammad Buhari a gidansa dake Daura. A yayin ziyarar uwargidan shugaban kasar na tare da, Nana Kashim Shettima matar mataimakin
Kamfanin jiragen sama na Air Peace ya ce an kama wani fasinja da aka samu da satar kudi naira miliyan 1 daga cikin jakar wani fasinja da shima yake cikin
Tsohon gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje ya zama sabon shugaban jam’iyar APC na ƙasa. An zabi Ganduje a matsayin sabon shugaban jam’iyar ne a wurin taron kwamitin gudanawar jam’iyar
A ranar Larabar da ta gabata ne aka dakatar da samar da wutar lantarki daga Najeriya zuwa jamhuriyar Nijar, yayin da kasashen yammacin Afirka ke kara kakabawa makwabciyar kasar takunkumi.
Gwamnatin jihar Zamfara ta bada izinin raba kayan abinci cikin gaggawa ga daukacin kananan hukumomin 14 a wani mataki na rage tasirin cire tallafin man fetur. Matakin a cewar mai
Hukumar kula da zirga-zirgar ababen hawa ta jihar Kano, KAROTA, ta bayar da gargadi kan amfani da iskar gas a maimakon man fetur a a-daidaita-sahu. Shugaban hukumar KAROTAr Faisal Mahmud-Kabir
Mambobin kungiyar kwadago ta NLC sun fara gudanar da zanga-zangar lumana domin nuna adawarsu da cire tallafin man fetur. A jihar Lagos masu zanga-zangar sun taru a karkashin gadar Ikeja
Gwamnan jihar Adamawa, Ahmad Umar Fintiri ya ziyarci kasuwar Yola domin jajantawa yan kasuwar da iftila’in gobara ya shafa. Akalla shaguna 10 ne suka kone kurmus a yayin gobarar. A
Rundunar sojan Najeriya tare da hadin gwiwar sauran hukumomin tsaro sun kama wasu mutane 5 da ake zargin su da kasancewa mambobin kungiyar Eastern Security Networ(ESN) ESN bangare dake fada
A ranar Talata ne Iran ta ayyana hutun kwanaki biyu ga ma’aikatan gwamnati da kuma bankunan kasar baki daya, a daidai lokacin da yanayin zafi ke kara kamari a fadin
Wata ƙaramin jirgi ya yi hatsari a unguwar Oba Akran da ke Ikeja a jihar Legas, kamar yadda gidan talabijin na Channels ta ruwaito. Kakakin Hukumar Binciken Haɗɗuran Jiragen Sama
Faransa ta shirya kwashe Faransawa da wasu ‘yan kasashen Turai daga Nijar a ranar Talata, kwanaki shida bayan juyin mulkin da ya hambarar da gwamnatin Bazoum. A ranar 26 ga
Kungiyar kwadago ta ce za ta gudanar da zanga-zangar da ta shirya yi a fadin kasar ranar Laraba duk da bayani game da shirin cire tallafin da shugaban kasa Bola
Wasu da ake zargin mayakan kungiyar Boko Haram ne sun yanka akalla manoma 10 a garin Kawuri dake karamar hukumar Konduga ta jihar Borno. A cewar mazauna garin da kuma
Ofishin jakadancin Faransa a Jamhuriyar Nijar ya fuskanci hari daga wasu masu zanga-zanga dake goyon bayan juyin mulkin sa sojoji suka yi. A ranar Laraba ne, Amadou Abdramane ya sanar
Akalla gidaje 100 ne suka lalace sannan mutane 500 sun rasa matsuguni bayan ruwan sama na ranar Juma’a a jihar Gombe. Lamarin wanda ya faru a unguwar Dogon Ruwa da
Rundunar ‘yan sandan jihar Bauchi ta kama wani da ake zargin ya cire hannun wani matashi dan shekara 25 tare da daba masa wuka a kai. Jami’in hulda da jama’a