Mutane akalla 21 aka bada rahoton an kashe a wani hari da yan bindiga suka kai kauyukan Baton da Rayogot a karamar hukumar Barikin Ladi ta jihar Plateau. A wata
Karanta sababbin labarai da rahotanni daga Arewacin Najeriya a cikin harshen Hausa a AREWA News. Mun kawo maku bayanan da suka shafi siyasa, kasuwanci, al’amura da kuma harkokin jama’a a yau da kullum.
Mutane akalla 21 aka bada rahoton an kashe a wani hari da yan bindiga suka kai kauyukan Baton da Rayogot a karamar hukumar Barikin Ladi ta jihar Plateau. A wata
Wasu da ake zargin yan fashi da makami ne sun kashe wani malamin addinin musulunci, Ibrahim Albani a gidansa dake Gobona a unguwar Tabra a jihar Gombe. Da yake tabbatar
Rundunar ‘yan sandan jihar Bauchi ta kama wasu mutane uku da ake zargi da kashe wani dan sanda mai suna Bala Magaji a ranar 25 ga Yuli, 2023. Jami’in hulda
Shugabannin sojoji a Jamhuriyar Nijar sun kafa sabuwar gwamnati a hukumance, kamar yadda suka sanar a wata doka ta talabijin a ranar Alhamis. Matakin dai ya jawo hankulan jama’a a
Kungiyar Likitoci Masu Neman Kwarewa ta NARD ta dakatar da zanga-zangar da suka shirya yi a fadin Najeriya ranar 9 ga watan Agusta. Wakilan gwamnatin tarayya sun gana da yan
Gwamnatin jihar Kwara ta karbi motocin tirela biyu cike da shinkafa buhu 1200 daga gwamnatin tarayya. Buhunan shinkafar wani bangare ne na kokarin gwamnatin shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu na
Jagoran Harkar Musulunci a Najeriya, Ibrahim El-Zakzaky ya gargadi Shugaba Bola Tinubu kan kai wa Jamhuriyar Nijar hari. El-Zakzaky ya yi zargin cewa Faransa da Amurka, na kokarin amfani da
Shugaba Bola Tinubu yana ganawa da Ngozi Okonjo-Iweala, Darakta Janar ta kungiyar kasuwanci ta duniya WTO a fadar shugaban kasa da ke Abuja. Okonjo-Iweala ta isa fadar shugaban kasa ta
Sojojin rundunar Operation Hadarin Daji sun kashe akalla mutane 10 da ake zargin yan bindiga ne a jihar Zamfara. A cewar Zagazola Makama wanda yake wallafa bayanai kan sha’anin tsaro
Kusan makwanni biyu bayan da sojoji suka karbe mulki a Nijar, masu juyin mulkin sun nada tsohon ministan tattalin arzikin kasar Ali Mahaman Lamine Zeine a matsayin sabon Firaministan kasar.
Tsohon gwamnan jihar Kano kuma sabon shugaban jam’iyar APC, Abdullahi Umar Ganduje ya jagoranci zaman taron shugabannin jam’iyar na farko. Taron ya gudana ne a ofishin jam’iyar na kasa dake
Gwamnatin Jamus ta yi wani kakkausan gargadi ga masu juyin mulkin jamhuriyar Nijar da kada su yi wani abu ga shugaba Mohamed Bazoum da ake tsare da shi. Kakakin ma’aikatar
Aƙalla mutane hudu ne aka tabbatar da mutuwarsu bayan ruftawar wani ramin hakar ma’adinai a karamar hukumar Ningi da ke jihar Bauchi. Lamarin ya faru ne a Yadagungume da ke
Rundunar ‘yan sandan jihar Bauchi ta kama wasu mutane hudu da ake zargin ‘yan fashi da makami ne da suka kware wajen yi wa mutane fashin wayoyin hannu da kwamfutoci.
Nasiru Abdullahi, wanda aka fi sani da Chile Maidoki, wanda yana daya daga cikin manyan mutane uku da ke cikin jerin sunayen ‘yan sandan jihar Kano da ake nema ruwa
An harbe Tunde Akinmoyewa mai shekaru 27 har lahira ɗa ga wani mai maganin gargajiya a sansanin Laoso dake Laje a karamar hukumar Ondo West ta jihar Ondo. Abokan Tunde
Majalisar dokokin jihar Taraba ta amincewa gwamnan jihar, Agbu Kefas ya ciwo bashin biliyan 206 da miliyan 778. An amince masa ya ciwo bashin ne domin aiwatar da wani kwarya-kwaryar
Ƴan bindiga sun harbe wani manomi tare da sace karin wasu mutane 7 ;maza biyu mata biyar a kauyen Unguwar Gajere dake mazabar Kutemeshi a karamar hukumar Birnin Gwari ta
A ranar Juma’ar ne gwamnatin tarayyar Najeriya ta ba da umarnin rufe dukkan iyakokin kasar da jamhuriyar Nijar cikin gaggawa sakamakon juyin mulkin da aka yi a baya-bayan nan da
Gwamnatin mulkin soja a Jamhuriyar Nijar ta yanke hulda da Najeriya bayan kokarin da kungiyar raya tattalin arzikin kasashen yammacin Afirka ECOWAS ta yi na warware rikicin shugabancin da kasar