Akalla mutane uku ne ambaliyar ruwa ta tafi da su sakamakon ruwan sama mai ƙarfi da aka samu a garin Zariya, jihar Kaduna. Rahotanni sun nuna cewa an gano gawar
Akalla mutane uku ne ambaliyar ruwa ta tafi da su sakamakon ruwan sama mai ƙarfi da aka samu a garin Zariya, jihar Kaduna. Rahotanni sun nuna cewa an gano gawar
Mutane da dama ake fargabar sun riga mu gidan gaskiya biyo bayan wani mummunan hatsarin mota da hada da wasu tankokin man fetur da kuma kananan motocin kirar Golf unguwar
Aƙalla mutane 15 ne suka mutu wasu 10 suka jikkata a wani hatsarin mota da ya faru a garin Chiromawa, dake kan titin Kano zuwa Zariya. Hatsarin ya faru ne
Faisal Makarfi dan gidan tsohon gwamnan jihar Kaduna Ahmad Muhammad Makarfi ya rasu. Faisal ya rasu a wani hatsarin mota da ya faru akan hanyar Zariya zuwa Kaduna. A cikin
Kungiyar Kiristoci ta Najeriya CAN tayi kira ga gwamnatin jihar Kaduna da kuma ta tarayya da su binciki dalilin rugujewar wani bangare na babban masallacin Juma’a na Zaria. Shugaban kungiyar