Aƙalla mutane 18 aka kashe a wasu hare-hare daban-daban da yan bindiga su ka kai kan kauyukan Kawel da Kopkon dake gundumar Mushere a karamar hukumar Bokkos ta jihar Filato.
Aƙalla mutane 18 aka kashe a wasu hare-hare daban-daban da yan bindiga su ka kai kan kauyukan Kawel da Kopkon dake gundumar Mushere a karamar hukumar Bokkos ta jihar Filato.
An ji ƙarar fashewar wani abu da ake kyautata nakiya ce akan babban bututun mai na Trans Niger Pipeline dake garin Bodo a ƙaramar hukumar Gokana ta jihar Rivers. Lamarin
Rundunar ƴan sandan jihar Nasarawa ta ce mutane biyu aka tabbatar da sun mutu bayan wani faɗa da aka yi tsakanin sojoji da ƴan sandan konsitabulari a kasuwar Agyaragu dake
Mutane 3 ne aka kashe a wani rikicin kabilanci a Nnaorokpa dake ƙaramar hukumar Nta Ikom ta jihar Cross River. Mutanen da suka mutu a rikicin sun haɗa da Rejoice
Dan majalisar wakilai ta tarayya mai wakiltar kananan hukumomin Jos South and Jos North, Dachung Musa Bagos ya shawarci mutanen mazabar sa da su yi amfani da damar da kudin