Yan majalisar wakilai ta tarayya huɗu daga jihar Ribas sun sauya sheka ya zuwa jam’iyar APC. Yan majalisar sun haɗa da Umezuruike Manuchim (Port Harcourt I ), wanda ya sauya
Yan majalisar wakilai ta tarayya huɗu daga jihar Ribas sun sauya sheka ya zuwa jam’iyar APC. Yan majalisar sun haɗa da Umezuruike Manuchim (Port Harcourt I ), wanda ya sauya
Shugaban majalisar wakilai, Tajuddeen Abbas ya janye kudirin dokar dake neman hukunta duk mutumin da ya cancanta ya yi zabe amma ya ki yi. Abbas da kuma Daniel Ago dan
Majalisar wakilai ta tarayya na neman a riƙa ɗaurin rai da rai ga mutanen da suke shigowa ko kuma sarrafa jabun magunguna a ƙasar nan. Ƴan majalisar na son Lateef
An kaure da hayaniya a yayin zaman majalisar wakilai na ranar Alhamis bayan da ɗan majalisar wakilai daga jihar Filato, Ajang Iliya ya sauya sheƙa daga jam’iyar Labour Party ya
Majalisar wakilai ta tarayya ta yi kira ga gwamnatin tarayya, jihohi da kuma na ƙananan hukumomi da su hana sayar da giya, ƙwayoyi da kuma sauran abubuwan da suke saka
Sulaiman Abubakar mamba a majalisar wakilai ta tarayya ya sauya sheka daga jam’iyar PDP ya zuwa APC. Shugaban majalisar wakilai, Tajuddeen Abbas shi ne ya sanar da sauya sheƙar a
Ƙudurin kafa dokar kafa Jami’ar Karatun Yaruka Ta Bola Ahmad Tinubu ya tsallake karatun farko a majalisar wakilai ta tarayya. Mataimakin shugaban majalisar, Benjamin Kalu da kuma wasu ƴan majalisar
Mambobin majalisar wakilai ta tarayya sun amince su rage albashinsu da kaso 50 na tsawon watanni 6 a matsayin nasu sadaukarwar da kuma nuna goyon baya kan halin matsin tattalin
Hon. Olaide Akinremi Jagaba mamba a majalisar wakilai ta Najeriya dake wakiltar mazaɓar Ibadan North a majalisar ya mutu. Kawo yanzu babu cikakken bayani kan rasuwar mamacin. Sai dai majalisar
Majalisar wakilai ta yi kira ga gwamnatin tarayya da ta janye hanin da tayi na hana sayar da man fetur a garuruwan da suke da tazarar kilimita 20 daga kan
Mutane biyu dake takarar shugabancin majalisar wakilai ta tarayya Aliyu Betara da Yusuf Gagdi sun janye takararsu inda suka goyi bayan Tajuddeen Abbas wanda shi ne ɗantakar da jam’iyar APC
Zaɓaɓɓun ƴan majalisar wakilai ta tarayya da aka zaba karkashin jam’iyyun adawa wandanda suka yi wa kansu laƙabin ‘Greater Majority’ a turance yanzu haka kansu ya rarrabu kan yan takarar
Na’urarku na da matsalar sauraren sautiHirar BBC da Alhassan Ado Doguwa kan kasafin kudin 2020 Latsa alamar lasifika da ke sama domin sauraren hira da Alhassana Ado Doguwa Ranar Talata
Majalisar wakilai ta tarayya ta amince da bukatar da shugaban kasa Muhammad Buhari ya aika mata dake neman a sahale masa ya nada masu bashi shawara 15. Sahalewar ta biyo