Gwamnatin tarayya ta sanar da kwaso yan Najeriya 161 da suka maƙale a ƙasar Libya a kokarin su na zuwa cirani kasashen Turai. A wata sanarwa ranar Talata, jakadan Najeriya
Gwamnatin tarayya ta sanar da kwaso yan Najeriya 161 da suka maƙale a ƙasar Libya a kokarin su na zuwa cirani kasashen Turai. A wata sanarwa ranar Talata, jakadan Najeriya
Yawan mutanen da suka mutu daga mummunan ambaliyar ruwan da ta samu birnin Derna dake gabashin kasar Libiya sun haura dubu 11300 a cewar Majalisar Dinkin Duniya(MDD) kamar yadda hukumar
Gwamnatin tarayya ta ce ofishin jakadancin Najeriya dake Libiya ya kwaso yan Najeriya 161 da suka aikata laifukan shige da fice na kasar. Kabiru Musa jami’in dake lura da ayyukan
Ƴan Najeriya da basu gaza 108 da aka dawo su daga Libiya gwamnatin tarayya ta karɓa ta hannun hukumar Bada Agajin Gaggawa Ta Ƙasa NEMA. Waɗanda aka dawo dasu an