Gwamnatin Jamhuriyar Nijar ta ƙaddamar da sabon katin shaidar zama ɗan ƙasa, da nufin ƙarfafa tsaro da kuma zamanantar da tsarin tantance jama’a. An fara aiwatar da shirin ne a