Gwamnatin Jihar Jigawa ta amince da ƙara mafi ƙarancin kuɗin fansho daga naira dubu 12 zuwa naira dubu 20 a kowane wata ga tsofaffin ma’aikatan gwamnati da na ƙananan hukumomi.
Gwamnatin Jihar Jigawa ta amince da ƙara mafi ƙarancin kuɗin fansho daga naira dubu 12 zuwa naira dubu 20 a kowane wata ga tsofaffin ma’aikatan gwamnati da na ƙananan hukumomi.
Emmanuel Nweke mai taimakawa Abdulrashid Maina kan harkokin yada labarai ya ce maigidansa ya zame ya fadi a bakin ofishinsa dake Abuja a ranar Talata. A wata sanarwa da ya
Godwin Abumusi shugaban kungiyar ƴan fansho ta Najeriya ya yi barazanar jagorantar ƴan ƙungiyar domin yin zanga-zanga tsirara matukar ba a inganta walwalarsu ba. Da yake magana da ƴan jaridu
Gwamnatin jihar Zamfara ta fara biyan wasu ‘yan fansho da suka yi ritaya a jihar jimillar kuɗi naira biliyan 13.4. Ku tuna cewa gwamnatin jihar ta kafa kwamiti don tantance