Gamayyar kungiyoyin ƙwadago za su sake ganawa da shugaban ƙasa Bola Ahmad Tinubu a cikin kwanaki bakwai domin cigaba da tattaunawa kan mafi ƙarancin albashi. Da take magana da ƴan

Mambobin gamayyar kungiyoyin ƙwadago na can na wata ganawa da shugaban majalisar dattawa sanata Godswill Akpabio da kuma shugaban majalisar wakilai ta tarayya, Tajuddeen Abbas. Ganawar na gudana ne biyo