All stories tagged :
#SecureNorth
Featured
Ƴan bindiga sun kashe shanu da dama a jihar Filato
Ya bindiga sun kaddamar da farmaki a yankin Heipang dake ƙaramar hukumar Barikin Ladi ta jihar Filato da safiyar ranar Laraba inda suka kashe shanu da dama tare da jikkata Wasu.
A cewar, Ibrahim Babayo shugaban ƙungiyar Fulani makiyaya ta Miyettti Allah ƴan bindigar sun yi dirar mikiya a yankin...