All stories tagged :
Politics
Featured
Satar Mai Ta Ƙaru A Burtaniya Sakamakon Tashin Farashi
Rahotanni sun nuna cewa satar mai a tashoshin mai na Burtaniya ta ƙaru bayan tashin farashin man fetur da ya biyo bayan rikicin da ya ɓarke tsakanin Amurka da Iran.Alƙaluman da shafin Forecourt Eye ya fitar sun nuna cewa man da direbobi ke ɗiba ba tare da biyan kuɗi...
















