All stories tagged :
Politics
Featured
Gawuna ya fice daga jam’iyar APC
Ɗan takarar gwamnan jihar Kano ƙarƙashin jam'iyar APC a zaɓen 2023,Dr. Nasir Yusuf Gawuna ya sanar da ficewarsa daga jam'iyar APC.
Sanarwar fitarsa daga jam'iyar na kunshe ne a cikin wata wasika dake ɗauke da kwanan watan 29 ga watan Maris da ya aikewa da shugaban jam'iyar APC na mazaɓar,...



![Buhari's spokesman, Garba Shehu caught kneeling before Atiku [PHOTO]](https://arewa.ng/wp-content/uploads/2020/01/Buharis-spokesman-Garba-Shehu-caught-kneeling-before-Atiku-PHOTO.jpeg)










