All stories tagged :
Politics
Featured
Gwamnatin Zamfara Ta Fara Biyan Garatutin Masu Ritaya
Gwamnatin jihar Zamfara ta sanar da fara biyan kuɗaɗen garatuti ga masu ritaya na rukuni na huɗu ƙarƙashin tsarin shekarar 2024 zuwa 2025.A wata sanarwa da Ma’aikatar Yaɗa Labarai da Al’adu ta jihar ta fitar, ta ce gwamna Dauda Lawal ne ya umarci ofishin Akanta Janar da ya fara...















