All stories tagged :
Politics
Featured
Wike ya ziyarci shugaban jam’iyar APC
Nyesom Wike ministan babban birnin tarayya Abuja a ranar Talata ya ziyarci shugaban jam'iyar APC na ƙasa, Nentawe Yilwatda a gidansa dake Abuja.
Har ya zuwa lokacin wallafa wannan labarin babu wata sanarwa da ta bayyana dalilin ganawar ta su.
Sai dai ziyarar na zuwa ne dai-dai lokacin da ake cigaba...






![Bayelsa decides 2019: Goodluck Jonathan's kinsmen celebrate PDP's defeat [VIDEO]](https://arewa.ng/wp-content/uploads/2019/11/Bayelsa-decides-2019-Goodluck-Jonathans-kinsmen-celebrate-PDPs-defeat-VIDEO.jpg)









