All stories tagged :
Politics
Featured
Fursunoni 9 Sun Haddace Alƙur’ani A Gidan Yari A Kano
Fursunoni tara da ke zaman kaso a Gidan Gyaran Hali na Wudil a Jihar Kano sun kammala haddar Alƙur’ani Mai Tsarki.Jami’in hulɗa da jama’a na hukumar gidan gyaran hali a Kano, CSC Musbahu Lawan Kofar Nasarawa, ya ce wasu daga cikin fursunonin ba su da cikakken ilimin karatun Alƙur’ani...














