All stories tagged :
Politics
Featured
Gwamnan Katsina Ya Biya Wa Maniyyatan Jiharsa KuÉ—in Hadaya
Gwamnan Jihar Katsina, Dikko Umaru Raɗɗa, ya biya wa maniyyatan jihar kuɗin hadaya domin sauƙaƙa musu gudanar da aikin Hajjin bana.An bai wa kowane maniyyaci Riyal 500 na Saudiyya a matsayin kuɗin hadaya, bayan gwamnatin jihar ta bayyana cewa dala 500 da aka ware musu a matsayin guzuri ba...














