All stories tagged :
Politics
Featured
Jihar Jigawa Ta Ƙara Mafi Ƙarancin Fansho Zuwa N20,000
Gwamnatin Jihar Jigawa ta amince da ƙara mafi ƙarancin kuɗin fansho daga naira dubu 12 zuwa naira dubu 20 a kowane wata ga tsofaffin ma'aikatan gwamnati da na ƙananan hukumomi.Hakan na daga cikin jerin shawarwarin da Majalisar Zartarwar Jihar ta amince da su a zamanta ƙarƙashin jagorancin Gwamna Umar...


![Ganduje presides over State Executive meeting amid bribery scandal [PHOTOS]](https://arewa.ng/wp-content/uploads/2018/10/1539697095_Ganduje-presides-over-State-Executive-meeting-amid-bribery-scandal-PHOTOS.jpg)












