All stories tagged :
Politics
Featured
Sojoji Sun Halaka Mayaƙan ISWAP Da Dama A Tafkin Chadi
Sojojin rundunar Operation HADIN KAI a Arewa maso Gabas sun lalata hanyoyin sufuri na kungiyar ISWAP tare da kashe ‘yan ta’adda da dama a yankin Tafkin Chadi kusa da tsibirin Kaniram a Jihar Borno.Rahotanni sun nuna cewa sojojin sun kai hare-haren sama ne bayan samun bayanan sirri kan taruwar...







![2023: Tinubu meets UK minister in London [PHOTOS]](https://arewa.ng/wp-content/uploads/2023-Tinubu-meets-UK-minister-in-London-PHOTOS-696x471.jpg)








