All stories tagged :
Politics
Featured
Kotun Tarayya Ta Tabbatar Da David Mark A Matsayin Shugaban ADC
Wata babbar kotun tarayya da ke Abuja ta tabbatar da shugabancin jam’iyyar African Democratic Congress (ADC) ƙarƙashin jagorancin tsohon shugaban majalisar dattawa, David Mark. Kotun ta yi watsi da ƙarar da ɗan majalisar wakilai, Leke Abejide, ya shigar kan shugabancin jam’iyyar, inda ta bayyana cewa lamarin ya shafi harkokin...







![Bayelsa decides 2019: Goodluck Jonathan's kinsmen celebrate PDP's defeat [VIDEO]](https://arewa.ng/wp-content/uploads/2019/11/Bayelsa-decides-2019-Goodluck-Jonathans-kinsmen-celebrate-PDPs-defeat-VIDEO.jpg)








