All stories tagged :
Politics
Featured
’Yan Sanda Sun Kama Mutane Hudu Kan Mutuwar Wani Mutum A...
Rundunar ’yan sandan Jihar Osun ta tabbatar da cafke mutane hudu bisa zargin hannu a mutuwar wani mai ibada a masallaci, Hameed Najeem, a birnin Osogbo.Rahotanni sun bayyana cewa marigayin, wanda yake mai fentin mota ne, ya rasu ne bayan wata takaddama da ta taso asali bayan sallar asuba...



![BREAKING: PDP Kano guber primary holds in Kwanwkwaso's house [PHOTO]](https://arewa.ng/wp-content/uploads/2018/10/BREAKING-PDP-Kano-guber-primary-holds-in-Kwanwkwasos-house-PHOTO.jpg)












